Jun 22, 09:08 PM

should i move and stay with my cousin?

i am a university student and my cousin is renting a 2 bedroom close to the school kuma shi kadai ne yanzu, his house mate has graduated. so shine nake tunani ko inyi moving dama ina so in canza waje i am not comfortable where i am but i am female and he is a male shiyasa nake neman shawara

Replies

(6)
Jun 23, 04:28 AM
It is not advisable for you both to live in the same house alone considering your gender difference, to avoid temptation. When two people of the opposite sex are in a place alone, shaitan is the third person, look for another option sister. May Allah Ta'ala make it easy for us all, Amin.
Jun 23, 07:10 AM
Wlh shine abunda ya dace Dan uwa ah matsayin na musulmi idan ba kai haka ba wann sai ya jefaka ga halaka shedan zaiZo ya kada maka gangar SA kaje ka aikata aikin dana sani Amma idan ka guji hkan shknn ka tsarkake kanka allah ya kare Imanin mu da zugatan ya karemu daga sharrin shedan Amen thumma Amen 🙏🏼
Jun 23, 07:33 AM
Pls jada karama kada kibudema Shaidan koma da hannunki coz duk idan mace da namiji baligai suka lance kuma ba muharrraman junaba suka kasance to na ukun su shaidan ne. So pls don so some thing u will regret later. Allah a'alamu. Bissalam
Jun 23, 07:35 AM
Inaaa don't even start please your cousin is not your Muharram akwai aure tsakanin ku and you know edan maceh da namiji suka kebe su biyu toh na ukun su shaidan neh so kuji tsoran ALLAH and avoid that just stay where you are please or get another place da mata keh ciki
Jun 23, 08:38 AM
Hmmm. Namiji da mace suka hadu toah na ukun shaidan neh a tsakaninsu... Kiyi haquri ki zauna a Inda kike ko ba dadie neh ma saboda Duk jimawa ai wataran zaki gama school din.. Amma yanzu kika koma shedan ya shiga tsakaninku fa? Ai ko hira neh shiyasa ake cewa aje da yaro ya zauna tare daku saboda gudun haka. Shawarata anan shine kiyi haquri ki haqura... Bayan dukkan wani wuya sai jindadi!! , So ki haqura
Jul 14, 07:18 PM
Dont u dare my sister. Mutuncin ki yafi komai.. Its beta for u to keep staying a inda kike no matter how uncomfortable u r, ke mace ce. U dont know what will happen next. keep your pride as a lady please.
×