Shawara ga maza
Abu-Bakr Mar 16, 08:09 AM

Shawara ga maza 0

Maza!! Dan ALLAH Kuringa Kulada Ƙannen ku Mata...Wallahi Suna Shiga Wani Hali😭 Shawara ga maza masu kanne mata, Wlh wasu yan matan suna lalacewa ne cos of rashin ɗaukar ƙananan nauyin su kamar irin takalma, waya, kati, kayan kwalliya, kayan sawa wasu wlh idan suna period basu da kuɗin da zasu sayi sanitary pads ma. Akwai wata wanda na sani she loss her mom tana gaban matar babanta which is she's uwargida dama, her dad ƙaramin ma'aikacin gov't ne kuma suna dayawa a gida take cemun sometimes omon wanki da sabulun wanka yana fin ƙarfinta kuma tana da yaya wanda suke same parents yana aiki kuma yana samu amma sam baya taimaka mata even for a kobo and kuma ba mata yake dashi ba, if Dad nasu ya sayo kayan wanki da bath sai a ɓoye.🥺 Bad thinking kullum take yi ta yaya zata samu kuɗi, ta ɗan fara business na zoɓo shima jari ya karye, ga rashin aure ga rashin aiki ga kuma bata samun financial support.🥺... Mafi yawancin mata suna da zurfin chiki, zaka iya tunanin Basu da matsalar komi, Amma nan ko idan da zaka bude zuciyoyi su, zaka ga ta Dade tana sake-saken hanyar da zata bi domin ta tambayeka ta siigar da zaka iya fahimtar ta, still Kuma tana tunanin kada ka wulaqanta ta ko kace ta takura maka Duk da cewa Mahaifiyarku daya... (~Iman...) Idan sun Nema ta bangaren samari Kuma sai ace suncika maitar Kudi, kokuma wasu daga cikin samari suyi amfani da wannan damar su Kauda tausayi suce sai Suma sun amfana dasu kafin su Basu Abinda Suke so🥺... Subhanallah😭💔. (~Iman...) Saboda haka dan Allah duk wanda yake da ƙanwa ko ƙanne mata a taimaka musu ba sai sun buɗi baki sun tambaya ba. Idan kuma ba haka ba sai mace ta fara bin samari domin zasu bata kuma dole ita ma tayi payback. Dan Allah maza muji tausayin yayu da ƙannen mu mata especially wnd basu da auruna gida ana jiran ko yau ko gobe. Rashin small-small things ɗinnan wlh sun jefa uncountable of mata halaka, sbd hk pls & pls let's take responsibility of our sisters.
post

Replies

(6)
Anonymous #1 Mar 16, 08:38 AM
Magana ka gaskiya ne. Allah ta rufa mana asiri duniya da lahira Ameen
reply 0
Fadeela Bello Mar 16, 07:30 PM
Allah y rufa mna asiri
reply 0
Zainab sani kazaure Mar 16, 11:16 PM
Allah y saka ma poster dinnan d alkhairi tabbass wannan maganar gaskiya kuma tana d matukar anfani Allah yasa wadan da akayi domin su gani suyi aiki dashi
reply 1
Adan Mar 17, 05:10 AM
Wat a great advice from u...we really appreciate sir
reply 0
Abu-Bakr Jun 22, 10:54 PM
Deleted

pls who is this and why replying all my post
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage