Jun 11, 08:58 AM

Relationship

Malama ina cikin wata matsala gf dita tana boarding gashi ta dade ni kuma gaskiya na gaji zan iya yin wata gf din kafin ta dawo? Please help me out

Replies

(2)
Jun 11, 11:39 AM
Do u really love her? Why ba zaka jira ta ba? Okay idan ta dawo y zakayiii da ur new gf?,bro kawae k kara hakuriii.
Jun 11, 04:17 PM
Menene dalilin da baza ka iya jira ba? communication or what? please explain.
×