Mar 5, 09:50 PM

shawara nakeso a bani, i feel like i betrayed my friend for saying the truth about him

tmby gareni akwai wani aminina ne sosai toh yanason wata kanwar kawata amma gaskiya malama yana dan harkar matannan ni kuma sanadin naga yarinyar tanada kamala da mutunci sosai ko kula mza batayi sai nayi deciding na fada ma yayarta gsky halinsa toh amma wlh tundaa na fada sainake ganin kaman naci amanarsa kona tona masa asiri hnkl na yaki kwanciya ko chat muke dashi sai nayi tajin bbu dadi amma bayan na fada ma yayar tta sai tace min ai sun dade ma da rabuwa da kanwar tata wlh abin yakin barin raina sai rokon Allah nake gafara ina nadama har kuka nayi abin ya dameni sosai shine nakeso a bni shawara zan iya rokon gafarar sa ba tareda na fada masa exact laifin danayi mishi ba ko kuwa banyi laifi ba ko butulci

Replies

(6)
Mar 5, 10:21 PM
hakan ma da kika gaya musu gaskiya shine dede wlh
Mar 6, 06:17 AM
Allah dai yayi mama albarka Abunda kayi dai dai ne kuma haka akeso
Mar 6, 07:46 AM
people can change. ka yanke Masa hukunchi da wuri. dayawa idan sunyi aure suna dainawa
Mar 6, 01:52 PM
you did the right thing
Mar 6, 07:36 PM
Bakiyi laifin komai ba hjy ki fitar da abun daga ranki
Mar 8, 03:45 PM
Anonymous #1 Mar 6, 07:46 AM

people can change. ka yanke Masa hukunchi da wuri. dayawa idan sunyi aure suna dainawa

0
kamar ya??? kar san zuciya tasa idon mu ya rufe man.
×