RAJAB
1-10th
ISTIGFARI 3000 kullum
11-30th
ISTIGFARI 2000 kullum
SHA'BANA
1-10th
HAILALA 3000 kullum
11-30th
HAILALA 2000 kullum
RAMADAN
1-10th
SALATI 2000 kullum
11-30th
SALATI 3000 kullum
Allah Ya sa mu dace
jazakallahu khair mungode da tunatarwa
amin
thank you but why not kar a ka’idai kayi mastada’a (مستطاعة )kuma irin wannan arika hadawa da reference domin zauciya ta aminta da shi 😊
Allah ya karba mana
Ai dake komai sauki gareshi a rayuwa, idan zuciya ba ta nutsu ba sai mutum ya ki yi kawai, abu ne Mai sauki a ganina. Game da kayyade adadi, wasu daga zikiranmu na bayan sallah ai kayyadesu akayi, wannan ya nuna kayyade adadin wani abu ba laifi bane. Amin
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment