I sponsored him for the sake of love and he betrayed me severely.
Anonymous Feb 8, 03:07 PM

I sponsored him for the sake of love and he betrayed me severely. 0

Allah ya halicceni mace mai son taimako ba yabon kai ba kowa ya shaida ni kaina nasani bayan zuciyar mace da aka sani nada rauni inajin nawa daban ne i met with this guy 3yrs ago bashida ko sisi haka yake jalauta rayuwar sa mun hadu ya rako abokin shi wajena yana sona bayan exchanging contacts sai dayan friend din nashi ya ce masa wai bazai iya ba yaga Alamu na ba yar talakawa bace irinshi baze iya ba bai boye min kmai ba cewar shi yana sona,so kaman wasa mun fara dating for long we get to know things about each other har nagano daga secondary schl bai kara gaba saboda hidimomin rayuwa na tanbaye shi yana son cigaba da karatu yace min yanaso har course din da yake son karanta at that time yamin calculating komai yakama 50k i send 200k to that guy instead ya siya kayan abinci ya ajiye har ya fara gane kan makaranta tafiya tai tafiya sai ya fara min complaining kan yagaji da aikin da yake yi baze iya daukar nauyi na ba da sanar da yake i told him yagama karatun shi tsaf my Da will find a better job for him sai yace again ya gaji da ni ke daukar responsibilities din shi bayan shike namiji in da zai samu jari me tsoka haan ni me masoyi. na samu Mamee nace ta taimakawa wasu marayu baban su ya mutu basu da yadda zasuyi na dai harhada abun da nasan zuciyarta zata karaya ta bada 500k asasu makaranta wai asiya musu kayan abinci abawa maman su jari haka na kara samun daddy shima na shirga masa karya ya bayar na hada da duk wani abu da nake dashi a acct na tura masa abun takaici few weeks da haka sai ya fara min attitudes da ban san shi dashi ba ada in muna waya wai yagaji da izzar da shan kanshin da nake and normally thats the way i talk i can't change it Aa abu yana ta gaba yazo wai ance masa yawancin yayan masu kudi yan iska ne duk na kawar da idona akai duk ta inda ya bullo sai na nuna ba komai ni a wajena zan gyara daga baya diifff ya dena kirana a waya to cut the story short muka rabu da shi ba tare da dalili ba yamin long essay kamar wanda nkeyi yanzu😂 he want a break na ko cemi shi Allah sa shi yafi Alkhairi mun rabu for about a yr and a half na hadu da wani again so responsible man yadda de ake so and hes well known muna dating so munje kai masa visit a new Mall din daya bude to my shock naga Ex dina shine kamr me gadin wajen ne don da uniform na security din wajen naganshi shima ya ganni so he start spreeding rumors a wajen ai matan da boss zai aura tsohuwar budurwar shi ce kuma wai we an affair together ba adadi har zance yaje kunnan shi fience din nawa i don't know abunda yake nema dani arayuwa🥺 ban san me na masa har haka ba ban san ya ya samo new contact dina ba yake treatening dina wai na rabu da current boyfriend dina kuma ko naki ko naso bazan Auri kowa ba sai shi harda tabbaci yake bni an kawo kudi da lefe ending next mnth bikina shi kuma wanda zan aura na kasa gane kanshi dan Allah help me out kaina ya kulle daga taimako a rayuwa shiknn ya zama mtsl🥺
post

Replies

(11)
Mai Nama Kano Feb 8, 03:21 PM
AstagfiruLlah! Ka guji sharrin Wanda ka kyautatawa. Ni shawarata ki making abubuwa clear with your fiance cewar karya ne, idan yana da kyakkyawar zuciya zai yarda. Sama da komai kuma ki lizimci karanta sunan Allah AL-KAHHARU kullum at least 100x indai aka nufeka da sharri ko akayi ma kazafi, kayi wannan sai Allah Ya karya kashin bayan wanda yayi ma. Kuma za ka iya daukan matakin shari'a dan ba abin wasa bane wannan, shiyasa muka ga yadda Allah Ya yi ta rantsuwa Yana wanke sayyida Aisha Radiyallahu anha. Allah Ya miki alkhairi.
reply 4
Khadijah Saleh Imam Feb 8, 04:58 PM
kaji dan duniya, Allah ya shirya, uhmmmm sis i feel u shouldnt hide anything for your man, so just open up, let him know the situation it will be abit relieving
reply 0
Sarath lawal Feb 8, 05:40 PM
kawai ki fito kiwa bf baki bayanin komai domin kin san irin haka akwai sharrin sheÉ—an idan be samu tabbaci ba to fa ba zai samu salama ba.
reply 0
Anonymous #1 Feb 8, 07:52 PM
just report your ex to police station and told them every thing harda karyan da yamiki ashi GA tsakanuk.
reply 0
Anonymous #1 Feb 8, 08:02 PM

try to talk your fiance talk to him and tell him every thing what happen between your ex
reply 0
Anonymous #2 Feb 8, 10:43 PM
Sister, come out and tell your fiance everything. Period!
reply 0
Sayyid hamzah Feb 8, 11:34 PM
ki sami mommy ki Mata bayani kin San mahaifiya zaki sami solution insha Fatan alkairy
reply 0
Jibril saeed Feb 9, 06:10 AM
ba matsala bane taimako, dole kowa nada jarabawar rayuwa.
reply 0
Anonymous #3 Feb 9, 07:42 AM
Shawara:- 1. kinyi saboda ki taimakeshi ne kibarshi allah zai saka miki 2. shima wannan ba abin sauri bane, ki gayamishi gaskiya Idan yayarda shi kenan idan bai yarda ba Allah yabaki wanda ya fishi 3. iyaye kuma ke kika san ya iyayenki zasu dauki abin, tunda har akwai wata magana a ciki ko haka ne ko ba hakane bane ke kikasan yadda zasu fahimci abin. 4. kibarshi kiyi block dinshi ba zai miki komai b kici gaba da addu’a kawai. Allah yabaki mafita.
reply 0
Anonymous #4 Feb 9, 06:43 PM
Subhanallah mutum sai Allah, ki rabu da shi kawai ki cigaba da sabgogin gabanki idan wanda zai aure ki ya tambayeki akansa ki fada mai gaskiya abinda abinda ya hadaku da taimakon da kikayi mai kuma kiyita addua Allah ya tabbatar miki abinda ya fi alkairi shi kuma kisa a ranki babu wani abu da ya isa yai miki, ki rike azkar ki kyale dan iska burin kunya ne da bakin ciki
reply 0
Anonymous #5 Feb 18, 07:01 AM
#speechless....I don't know what to say, but I can't pass without commenting.....Do a lot of Istighfar, increase in your good deeds and wake for tahajjud, it can be 2 rakaah and pray "Allahumma la sahala illa ma ja'altahu sahlan waa anta taj'alul hazna idha shi'ta sahla" also your husband to be, most likely he didn't change because he's believing the rumour, be positive..... he's just worried that such things are been said about his wife to be..... he'll probably do his own investigation and it'll help if you also assist him with tangible evidence that can help clear any doubt shaytan might be casting in his heart...show him the account statement, proof of your chastity, anything....wishing you all the best and don't forget whatever happens the most important thing is not loosing your relationship with Allah, trust Allah, absolute trust....do a lot of Istighfar, He'll see you through, for he never disappoints.
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General