Assalam malama ku taimake ni wlh rashin sani yasa nayi tsarki da alwala da tsaka (gecko lizard) cikin buta na ๐ฅ๐ญ what will I do now??
ุงูุง ุงููู ูุงูุง ุฅููู ุฑุงุฌุนูู
kiyi tsalki da warm water dan little salt aciki Allah ya tsare gaba ๐
Amen nagode
kishiga baho da ruwan zafi with salt
Subhanallah, Allah ubangiji ya kiyaye gaba, do sit bath , sorry
kiyi brush
Hey hope you are safe tho
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment