Feb 1, 12:58 PM

marriage

Please advise her Help a new bride. What can I do to make my husband leave my brèasts alone. Normally I don't wear revealing clothes cos I don't like people seeing my brèasts nor touching them. My husband is always touching the brèasts and it feels ann0ying. The other day I mistakenly slàpped him cos he put one bréast in his mouth. Out of ànger he grabbed the two and was just pressing pressing everything. My marriage is only 2 months, and I'm already tired.

Replies

(29)
Feb 1, 03:48 PM
you should try and talk to him about how you feel about it and that he should take things slow until you’re comfortable with it.
Feb 1, 03:53 PM
Feb 1, 04:39 PM
Uhhmmm 🤐🤐🤐
Feb 1, 04:58 PM
hmmmmmm
Feb 1, 05:35 PM
Zahra Haladu Feb 1, 04:39 PM

Uhhmmm 🤐🤐🤐

0
harda saka zip 😂😂😂😂 ki Bude ki bata shawara😂
Feb 1, 06:11 PM
Anonymous #3 Feb 1, 05:35 PM

harda saka zip 😂😂😂😂 ki Bude ki bata shawara😂

1
Hmmm ae barshi a hakan lamarin ne kamar yafi karfina shiyasa na saka zip manyan gidan irin ku su bata shawara
Feb 1, 06:48 PM
my question to you breasts naki namiki chiwone ? gaskiya Inna BA chiwo yakimiki BA banga laife dun ya matsa suba. but if it's pain you, kigaya matsa don yaniman Miki maga ne, don't forget matarshi ne ke
Feb 1, 07:15 PM
My dear poster maganar gaskiya idan kike ce zaki hana shi to baki ma kanki adalci ba cos ke matar shi ce zaman aure kuke kuma aure ibada is ur responsibility ki saka mijin ki farin ciki so bai kamata kice ur tired ba cos yanzu ma kika fara is just a 2 month fa and duka wacce kika gani a gidan miji a haka ta saba that's why aka ce aure idaba ne kuma nan gaba fa haihuwa zakiyi koh shiya jaririn hakuri kike so a bashi? And don't forget idan baya samu a wajan ki to zai je ya nema a waje oo
Feb 1, 08:13 PM
Zahra Haladu Feb 1, 07:15 PM
My dear poster maganar gaskiya idan kike ce zaki hana shi to baki ma kanki adalci ba cos ke matar shi ce zaman aure kuke kuma aure ibada is ur responsibility ki saka mijin ki farin ciki so bai kamata [...] My dear poster maganar gaskiya idan kike ce zaki hana shi to baki ma kanki adalci ba cos ke matar shi ce zaman aure kuke kuma aure ibada is ur responsibility ki saka mijin ki farin ciki so bai kamata kice ur tired ba cos yanzu ma kika fara is just a 2 month fa and duka wacce kika gani a gidan miji a haka ta saba that's why aka ce aure idaba ne kuma nan gaba fa haihuwa zakiyi koh shiya jaririn hakuri kike so a bashi? And don't forget idan baya samu a wajan ki to zai je ya nema a waje oo
2
finally you don' give advice wise advice
Feb 1, 08:14 PM
Dan Allah,Dan Allah,Dan girman Allah a daina yin irin wadannan post din haba! wannan ay yaɗa sirrin aure ne kuma addininmu ya hane mu da hakan,idan ma dole ne sai anyi magana irin wannan to a riqa sakayawa mana,ana sanin irin kalmomin da za'a na amfani dasu! Ke din bakisan gabaki dayan ki halaliyar sa bace? Alqur'ani ya fada mana نسآئكم حرث لكم فأتوا حرثكم أنىٰ شئتم... duk wani abnda mijinki zaiyi dake halak malak dinsa ne matuqar dai baije ta inda Allah ya haramta ba (baya) kenan saboda haka dan Allah a riqa kiyayewa,ba komai ne sai an fito an bayyana ba,idan ma ya zama dole to a riqa sakaya kalmomin. Allah yasa mu dace.
Feb 1, 08:32 PM
Anonymous #4 Feb 1, 08:14 PM
Dan Allah,Dan Allah,Dan girman Allah a daina yin irin wadannan post din haba! wannan ay yaɗa sirrin aure ne kuma addininmu ya hane mu da hakan,idan ma dole ne sai anyi magana irin wannan to a riqa s[...] Dan Allah,Dan Allah,Dan girman Allah a daina yin irin wadannan post din haba! wannan ay yaɗa sirrin aure ne kuma addininmu ya hane mu da hakan,idan ma dole ne sai anyi magana irin wannan to a riqa sakayawa mana,ana sanin irin kalmomin da za'a na amfani dasu! Ke din bakisan gabaki dayan ki halaliyar sa bace? Alqur'ani ya fada mana نسآئكم حرث لكم فأتوا حرثكم أنىٰ شئتم... duk wani abnda mijinki zaiyi dake halak malak dinsa ne matuqar dai baije ta inda Allah ya haramta ba (baya) kenan saboda haka dan Allah a riqa kiyayewa,ba komai ne sai an fito an bayyana ba,idan ma ya zama dole to a riqa sakaya kalmomin. Allah yasa mu dace.
3
Hmm Allah dai ya kyauta kawai but Allah ya kawo mu wani zamani ne da ma'aurata basu dauki sirrin auren su a bakin komai ba Allah ya sa mu dace ya ganar damu Ameen
Feb 1, 08:34 PM
Zahra Haladu Feb 1, 06:11 PM

Hmmm ae barshi a hakan lamarin ne kamar yafi karfina shiyasa na saka zip manyan gidan irin ku su bata shawara

0
ance ciwon 'ya mace na 'ya mace neh floor din naku ne mata😂😂😂
Feb 1, 08:34 PM
Anonymous #2 Feb 1, 08:13 PM

finally you don' give advice wise advice

1
🤣🤣🤣🤣 To Allah yasa tayi amfani da shi Ameen
Feb 1, 08:36 PM
Anonymous #3 Feb 1, 08:34 PM

ance ciwon 'ya mace na 'ya mace neh floor din naku ne mata😂😂😂

0
🤣🤣🤣 Oohh yeah haka ne na gane but still kaima zaka iya bada naka shawaran ae
Feb 1, 09:10 PM
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣. srry zai daena sister kuma ba laifi yayi ba kada ki taaurara mai sabida yin haka shi zai saka na wasu a waje ya birgeshi ko ya fada wani hali Allah ya tsare amma ki sani ko wane namiji da abunda yake burgeshi akan mace wani kila whi anan ne allah ya jarabeshi kuma wani lokaci zai daina kawai wannan duk giyar amarci ne ke cinshi amma pls ki daina nuna mai bacin ranki jarabawa ce tinda har kin halatta a gareshi
Feb 1, 09:15 PM
Zahra Haladu Feb 1, 08:32 PM

Hmm Allah dai ya kyauta kawai but Allah ya kawo mu wani zamani ne da ma'aurata basu dauki sirrin auren su a bakin komai ba Allah ya sa mu dace ya ganar damu Ameen

1
Allah ya kyauta Allah yasa mu dace
Feb 1, 09:25 PM
just dey play ooo dey play dey play😂😂😂
Feb 1, 09:26 PM
Seems you're not ready for the marriage, just seek for divorce
Feb 1, 10:14 PM
Zahra Haladu Feb 1, 08:36 PM

🤣🤣🤣 Oohh yeah haka ne na gane but still kaima zaka iya bada naka shawaran ae

0
tinda kikayi magana ai shikenan kin fada komai
Feb 1, 10:22 PM
Anonymous #3 Feb 1, 10:14 PM

tinda kikayi magana ai shikenan kin fada komai

0
Ahh No ae ra'ayi na da naka ba daya bane
Feb 2, 06:11 AM
mtsww ji wani shirme wai she is tired…..tayi koma me take so tayi
Feb 2, 06:53 AM
Zahra Haladu Feb 1, 10:22 PM

Ahh No ae ra'ayi na da naka ba daya bane

0
in this one kin fada ra'ayi na😁
Feb 2, 07:16 AM
Anonymous #6 Feb 2, 06:11 AM

mtsww ji wani shirme wai she is tired…..tayi koma me take so tayi

0
🤣🤣🤣🤣 Easy mana
Feb 2, 02:46 PM
Anonymous #6 Feb 2, 06:11 AM

mtsww ji wani shirme wai she is tired…..tayi koma me take so tayi

0
I swear 😂😂
Feb 2, 02:46 PM
Dr A A Feb 1, 09:10 PM
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣. srry zai daena sister kuma ba laifi yayi ba kada ki taaurara mai sabida yin haka shi zai saka na wasu a waje ya birgeshi ko ya fada wani hali Allah[...] 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣. srry zai daena sister kuma ba laifi yayi ba kada ki taaurara mai sabida yin haka shi zai saka na wasu a waje ya birgeshi ko ya fada wani hali Allah ya tsare amma ki sani ko wane namiji da abunda yake burgeshi akan mace wani kila whi anan ne allah ya jarabeshi kuma wani lokaci zai daina kawai wannan duk giyar amarci ne ke cinshi amma pls ki daina nuna mai bacin ranki jarabawa ce tinda har kin halatta a gareshi
0
😂😂😂
×