what has got into men fisabilillah
Anonymous Jan 25, 04:04 PM

what has got into men fisabilillah 2

wai meke faruwa da maza ne yanzu, da anga mace tana da dan kyau ko tana da shape, bugu da kari ace ma tayi karatu, ko tanada wani wayewa na rayuwa shikenan, se su dauka ba wife material bace, su rika zuwa mata da maganganu na banza, ko kawance mallam kai zaka so kanwar ka ta zama kawar wani gardi ko abokiyar bashi shawara? ko kawai suzo don bata lokaci ba don aure ba, haba gaskiya ya kamata a gyara
post

Replies

(41)
Ahjummaah Jan 26, 12:55 PM

to ai in namiji ya cika namiji shine gardi mazankar kenen ba kaga namiji ba kamar .....🀭 I leave in peace πŸƒβ€β™‚οΈ
reply 0
Dr A A Jan 26, 04:10 PM

πŸŒšπŸŒšπŸƒβ€β™‚οΈ
reply 0
Ahjummaah Jan 26, 09:35 PM

🀣🀣🀣 harda wallewa kace in kara gear a 360 nayi nisan kiwo ✈️✈️✈️
reply 0
Dr A A Jan 26, 09:41 PM
Anonymous #1 Jan 27, 12:01 AM

hmmm er uwa wallahi baibi haka ba yanxu ko cire Kai mace takeyi tana yawo dashi a hannuna ta ba a rasa Mai tinkarar ta da maganan banxa
reply 0
Ahjummaah Jan 27, 09:01 AM

πŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈπŸ™†β€β™€οΈ skt 😳 dara taci gida 😩 wato shi baki mai yanke wuya well it's against the rule of this forum to threaten a little sister πŸ˜’ where are the judges, prosecutors and attorneys of dis forum a sister need a help πŸ—£πŸ—£πŸ—£ 🀣🀣🀣
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage