i want to marry a Christian girl
Anonymous Jan 22, 07:06 PM

i want to marry a Christian girl 0

Christian girl are very attractive and gorgeous I will love to marry one of them but when so ever I told my mom about it she's against it wai duk matan da Muslim sukeda shi narasa Wanda zance zan aure sai Christian girl.
post

Replies

(41)
Anonymous #1 Jan 22, 07:23 PM
muslim girls are the best bro, pray for the best. am sillently observing ladies here I'll take one soon.
reply 4
Anonymous Jan 22, 07:34 PM

wish you the best Allah yakaimu ranar aure nine babban aboki
reply 0
Anonymous #3 Jan 22, 07:46 PM
Starrr Jan 22, 08:09 PM
Wato mafi yawan mutane idan suka tashi aure suna duba son ran su ne shiyasa ake samun matsala. So because of attractiveness and gorgeousness( To you, cause I don't see any attraction da gorgeousness wurin da ba musulunci, balle it is something that won't last forever, its perishable) you want to bring confused kids into this world? Please don't do that to your kids, you have to place them first when choosing a spouse, nothing hurts as a Muslim irin wannan barin baya da kura din, ka zo a banza ka koma a wofi, think and reason fisabilillah
reply 9
Rukaiya Muhammad Jan 22, 09:28 PM
Muslim girls are the best,very preserved.one precious thing about muslims girls is that our beauty is gorgeous,very hidden and only visible to our muharrams.amma kuma kowa na abun dazai iyane,cigaba da gashi bro is your life.but dont forget this(Annabi Sallallahu Alaihi wasalam yace kuzabawa yayanku uwa tagari haka kazalika mata kuzabawa yayanku uba nagari saboda mey?samun ingantacciyar rayuwa da tarbiya).lemme ask you one question pls wai mey abun burgewa a wajensu?wa'enda ko tsarki basuyi kuma basuda. SUBHANALLAH!!
reply 6
Rukaiya Muhammad Jan 22, 09:30 PM
Deleted

Sis or Bro bama hausawaba kawai ai akwai yare musulmai kuma masu tarbiya.lets just generalise muslims yafi.Allah yasa mudace.
reply 0
Anonymous #2 Jan 22, 09:46 PM
I totally understand what you said they are so submissive and they know how to take care of husband. however hmmm that family division shine abun tsoro
reply 0
Saadiya idris umar Jan 22, 09:53 PM
komin lalacewa naka yafi,kayi addua kabar ma Allah sauran duk gamun nan muna jiran zabinshi
reply 0
Fatima Muhammad husain Jan 22, 11:20 PM
off all the pretty ladies Islam has kept for you? reserved for that matter well kowa da choice nasa..... the same christian ladies too are rushing over our muslim guys cause they know what they see and Kai Kuma kana son ka Kai kan ka, no offense thou Allah ya baka ta gari
reply 0
Hauwa'u B Jan 23, 02:11 AM
Fatima lawal Jan 23, 07:16 AM
my Brother abinda kake shirin aikatawa ba haramun bane domin addini ya hallata hakan kuma in ta musulunta a dalilinka kayi jihadi. To amma upon all the beautiful,cute,brave, gorgeous, kind-hearted,and educated girls Islam reserved for you saika tafi wata qabilar nema? gida bai qoshi ba xa a Kai dawa? To amma mene ne matsalar kuma abin dubawar anan shine idan tuban nata baikai har xuciya ba kuma fa kamar yadda ya faru da wani annabi but I couldn't remember his name. kokuma akwana a tashi ita ta rinjaye ka kasan yadda xuciya take batada da qashi kokuma yaran ku watan watarana kaga sun juyawa addinin musulunci baya. If to say you know the hatred they have for Islam and Muslims in general wllh baxa kayi shaawar hada iri dasu ba. So to cut the long explanation my brother your mom is right and tafika gaskiya kuma tayi maka abinda ya dace duk uwa tagari tayiwa yayanta so ka gode mata ka kuma yi mata biyayya abisa duk hukuncin data yanke a Kai trust me you will thank her later.
reply 0
Anonymous #4 Jan 23, 07:40 AM
kayya an samu matsala malan wayan nan da kake gani najasa ne nasan wannan guntun sket sa fitted tufafi da suke sakawa jikin su na fitowa shine yasa suke burgeka to bara kaji wllh muslim girls are more attractive then christ shawara ka auri musulma wadda kake so take son ka idan kunyi aure wannan dress a cikin gida zata dinga yima shi zaka sha mamaki ne amma fa idan zaka iya sayen kayan wato idan zaka iya siyawa matan ka kaya hmm
reply 1
Yazeed Jan 23, 09:27 AM

item 7 will be under my control brother
reply 0
Fatima Muhammad husain Jan 23, 10:38 AM

ka ta addua Allah ze easing maka InshAllahu
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 23, 11:55 AM

Alhamdulillah kanason abun yafita ranka!!!dan Allah dan Annabi try to fight it through strong prayers pls,a sallar farilla da nafila duk kadage pls especially cikin sujud insha Allah komai zai daidaita.kuma fa ka yawaita istigifari sosai.Allah ya qara tsare mana imaninmu.Ma sha Allah y kaima kasan the cuteness of Muslim girls
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 23, 12:02 PM

the submissive and caring din is everywhere dan uwa.indai kace rashin kunya hardai wajen abun da sukeso wannan nayarda.most atimes abun dayasa Ma'aurata keyawan samun matsala shine wannan kunyar da rashin sakin jiki na matan hausawarmu which I dont knw dalilinsa kodan kar mazan suce masu yen iskane I don't knw kokuma rashin wayewar ne oho.but sorry to say inba submissive din da caring ai iyayenmu dabasu haifemuba harsukai inda sukeba yau.Alhmdulih addini yazo mana dakomai na tafiyar rayuwa.shiyasa akecewa kanemo mace yar gidan tarbiya da mutunci.
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 23, 12:44 PM

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage