Assalamu Alaikum Yan'uwana. I am writing this with a heavy heart. I have been through a lot of in my life that would have broken many. But I always tried to count my blessings and thank Allah for all the good things in my life. Alhamdulillah Alhamdulillah 😊.
Ya Allah ina rokonka kamar yanda na yi kokarin riqe mutuncina da budurcina for 29 years Ya Allah Ka bani iko da qarfin kai shi dakin mijina. Ko wanne mutum akwai dalilinsa na son shiga bautar aure ni dalilina shine in kare kaina daga zunubi, in tsare mutuncin zuri’ata, in yi alfahari da haqurina kuma in gode ma Allah da imanina. Ina kyamar zina ina mutuqar kishin jikina kuma na qi yarda in zama jakar gayu.
Yan'uwanka na jini su goranta maka, dangin uwa magana na uba korafi, makota gulma, kakanni tambaya, qawaye wance har yanzu dai baki aure ba? Cousins su wance an tsaya ruwan ido. Komai yana da lokaci amma mutane ke nauyaya maka dakon jiran, komai akwai dalili ina laifin a maka addu'a, ko baka yi auren don biyan buqatar sha'awa ba ka yi don farin cikin da samun 'ya'ya ke zuwa da shi. Wa ya ke badawa in ba Allah ba? Wa Ya isa ya tilastama Allah ne?? Ubangijin Jannatul Firdaus Mai Yin komai a lokacin da Ya so. Na yi addu'ar shekaru masu yawa, na yi sallar dare, na yi azumi, na yi sadaka na saka mutanen kirki su mun addu'a amma maza mayaudara, maqaryata da madamfara na ke cin karo da su. Ya Allah Ka sanni ka san kyakykyawar zuciyata, Allah Ka taimake ni 🤲🏼😭.
I'll appreciate your number or mail.
you're not alone dear. Abun ba'a cewa komai Sao addua kawai. May Almighty Allah ease our affairs ya kuma kawo lokacin mu da alheri
Ameen. Ai sis duk wanda ya sake mun gori sai na masa Allah Ya isa a zuciyata cos we are going through alot wlh. Ana ganin kana da samarin amma yawancinsu maqarya ne.
muma fa mazan Ana yi Mana Gori wallahi.
ae inaga na maza nada sauki, Allah ubangiji yasa mu dace
Na ku da sauqi fa sosai mata muna ganin abu wlh🙂
Babu wani sauki no har date akasaka mun nafito da mata
you only know your own ohh.
Ni ma an bani watanni ya dawo yace sadaka zai bada a masallaci. Ana fitowa sallar jumu'a zai ba ma mai siyar da dabino 🤣🤣🤣🤣 ranar I cried like a baby.
May Almighty Allah bless you with the righteous husband whom will be with you forever till eternity,kiyi hkr haihuwa,aure da mutuwa duk lokaci ne edan lokacinki yayi ko second baxaki karaba,kuma inshaa Allah jinkirin Alkhairi ne kinji ki kara hkr da addu’ah
wai sakada 😅😅😅😅 plz kicemai akoi maiso wlh kifadamasu kinsama wani a Kaduna plz
laila kam I see the ome wai pass my own fah
Wallahi na yi haquri ina kan haquri jarrabawa ne Allah na jarrabaka da abun da kakeso, na yi ma mutane da yawa hanyar aure amma ni dai toh 🥲
Ni ai na san halin maza kowa da kun hadu maganar aure sai yan gidanku sun san shi an ce turo iyaye sai yayi layar bata ya fara neman hanyar yin fada dake ko yace iyayensa sun ce a dan tsaya kai iyaye na shan qarya😔
Akwai tanadin da ubangiji yayi Miki kedin Mai daraja ce, ubangiji ba kowa zai Baki ba sai Wanda ya cancanta agareki Wanda yake kamilalle kamar ke ki cigaba da addu'a zakiyi dariya anan gaba insha Allah ☺️
🤣🤣🤣 wake maka gorin?
subhanallah
Har gida Allah zai kawo Miki naki,just keep praying
😂😂😂😂
sis karki damu, duk wani jinkiri Insha Allah alkhairi ne, Akwai tanadin da Allah ya mana kuma Insha Allah wata rana we’ll be proud and all the time wasted will be worth it……. Allah ya mana zabi mafi alkhairi 🤲🏽🤲🏽
Comment has been deleted
Allah yasa ku daidaita, Allah ya muku zabi mafi alkhairi tsakanin ku🤲🏽❤️
ladan ki a wajen Allah yake, insha Allah zai kawo miki naki cikin sauki.
Allah Ya Yarda🤲
Allah sarki
mutanen gidanmu da kowa ma
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment