ga wanka ga sana'a ga 'ya chanji Amma Babu budurwa Allah yakawo nagari
Umar Abdulsalam Oct 29, 11:33 AM

ga wanka ga sana'a ga 'ya chanji Amma Babu budurwa Allah yakawo nagari 3

general
post

Replies

(88)
Hassanatu Ahmad Abubakar Oct 29, 11:56 AM
Ameen ya hayyu ya qayyum muma Allah ya bamu maza na gari
reply 4
Halima tukur Oct 29, 01:09 PM
amin
reply 1
Dr Jiddah Oct 29, 01:37 PM
Zo mu sasanta 😩😩
reply 8
Umar Abdulsalam Oct 29, 02:01 PM

Dr harnaji kunya🤭🤭🤭
reply 0
Maryam3120 Oct 29, 02:23 PM
Amin ya rabbi Allah ya bamu na gari🙏
reply 0
Anonymous #2 Oct 29, 02:24 PM
Nima haka nan nake, sai dai ba yan chanji😞
reply 3
Shaturrh Oct 29, 02:24 PM
🤭
reply 0
Bilkisu buba Oct 29, 03:17 PM
Amin 😹😹
reply 0
Mimie Oct 29, 05:05 PM
😹😹😹 Ameen thumma ameen
reply 0
Nadrah Oct 29, 07:45 PM
I thought ance in akwai kudi samun Mata ba wahala?
reply 0
Anonymous #1 Oct 29, 08:43 PM
Nadrah Oct 29, 08:50 PM

Haka naji
reply 1
Umar Abdulsalam Oct 29, 08:54 PM
Deleted

Dr kinji wani zaimin fashi😱😱😱
reply 1
Anonymous #1 Oct 29, 08:56 PM

samun mata.kam.koda kudinka seda rabonka
reply 1
Anonymous #3 Oct 29, 09:29 PM
Amin
reply 0
Halima Ibrahim Abdullahi Oct 29, 10:44 PM
lokaci ne bayyi ba😂 Ameen yaa Allah.
reply 0
Saadiya idris umar Oct 30, 05:45 AM

samun tagari tanada wahala
reply 0
Fatima A A Oct 30, 06:41 AM

wannan Haka yake, esp ta gari
reply 0
Mju Oct 30, 10:11 AM

Gaskiya ba haka bane wallahi, don ni dai ba abinda na rasa, but find it difficult to get one.
reply 3
Muhammad Hunaidarh Gidado Oct 30, 10:49 AM

Allah ubangiji ya bamu mazaje na gari dakuma mazajen Allah ya basu ta gari Amin
reply 1
Maryam Yaqub Oct 30, 02:58 PM
Ameen
reply 0
Naffisa Oct 30, 03:11 PM
Ameen
reply 0
MsDiyajo Oct 30, 03:28 PM
Ameen ya Allah
reply 0
RABIATU HUSSEIN ABUBAKAR Oct 30, 03:34 PM
Amin ya hayyu ya qayyum matan ma Allha yabasu mazaje nagari
reply 0
Dr Jiddah Oct 30, 04:00 PM

😂😂😂😂😂
reply 0
Dr Jiddah Oct 30, 04:00 PM
Nafeesaher Oct 30, 05:02 PM
lokacin ne. just keep praying Allah ya kawo nagari mai albarka
reply 1
Nana Khadija abubakar Oct 31, 02:35 AM

Allah ya hada ka da ta gari.Amma akwai Kila lokacin haduwanne baiyi ba.
reply 0
Baiwar Allah 36 Oct 31, 04:53 AM
Baiwar Allah 36 Oct 31, 05:14 AM
Ameen ya hayyu ya qayyum
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage