please dan allah ina neman wanda ya iya adua biyan bashi Wlh ina so in biya bashin da ake bi na
اللّهُمَّ اكْفِنِي بِحَلالِكَ عَنْ حَرَامِكَ، وَأَغْنِنِي بِفَضْلِكِ عَمَّنْ سِوَاكَ
thank you very much
translate it please
you're welcome
ok....Ya Allah! Ka wadatar da ni da abin da Ka halatta barin abin da ka haramta, kuma Ka wadatar da ni da falalarka ga barin waninka.
اللّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحُزْنِ، وَالعَجْزِ وَالْكَسَلِ وَالْبُخْلِ وَالْجُبْنِ، وَضَلْعِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ.
Ya Allah! Ina neman tsarinka daga kunci, da bakin ciki, da kasawa, da lalaci, da rowa, da tsoro, da nauyin bashi, da rinjayen mazaje.Wannan ma yana da falala
thank you so much dear
it's my pleasure 😇
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment