how can i solve this ??
Anonymous Dec 23, 07:46 PM

how can i solve this ?? 0

ean uwa ku bani shawara Ina da wani saurayi ne wai shi nan aure na yike san yi amma innamishi magana yaxo gidan mu wajena Wai shi nan kunya yi ke ji ko kuma wai bai shirya ba amma idan yanason ganina sai yace mu hadu awani waje ko kuma in xan fita ya kai ni yakuke ganin xan yi handlin in shi
post

Replies

(8)
Khadija Abdullah Dec 23, 08:38 PM
you should not agree because if he truly love you bawani zancin kunya tunda aure zaku kawai yana so idan kuka cigaba da haduwa wataran zaku aikata wani
reply 0
Zahrau haladu Dec 23, 09:02 PM
Gaskiya ba son ki yake ba Kuma baya so ya aure ki kawai yana Bata miki lokacin ne ba wani kunya iskanci ne kawai pls ki Dena biye masa Kuna haduwa a wani waje idan ba zaizo gida kuba kice masa ya hakura allah ya baki wanda ya fishi Ameen
reply 0
Khadija Abdullah Dec 23, 11:15 PM

shine kawai
reply 1
Ihsana abdulrasheed Dec 23, 11:50 PM

haka wlh
reply 0
Ahjummaah Dec 24, 04:32 PM
hmmm
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage