Idan harwani Yace yana sona 🥺🤧Tohh wallahi esily xanji nadaina sonshi
(2) idan nayi mafarki akan exams idan naci xangani idan nafadi Tohh d Gsky result yafito nafadi seriously 😒 bana so 😭😪 please ineed ur advise nd ur prayers please sisters nd brothers again xanyi mafarki wasu sunci nikuma nafadi 😭😭😭 pray 🙏 for me nadaina faduwa 😭😭😭
a cigaba da addu’a ana gaya ma Allah, komai zai yi kyau InshaAllah 🙏
kiyita azkhar kina gayawa Allah
keya waita karant hasbunal lahu want imal wakil koda 450* every day especially if you finish fajr prayer
bbu kamar addu'a kici gaba daya komai zai Zama tarihi insha Allah
Allah ya kawo miki mafita Allah ya shiga al'amuran ki
insha Allah
Ameeen ya rabbil izzati
Ameeen ya rabbil izzati 😌🙏🤲🏻
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment