Anonymous
Dec 17, 11:16 AM
What should i do Dan Allah (I am ready for marriage and he's not)
1
Mun fara dating da wannan guy din 2yrs back. yana so na kaman ran shi nima haka 🥺 matsalar he's too young and not capable of marriage
(26 yrs, 300lvl) Amma yana iya bakin qoqarin shi to settle down with me in a few years. su kuma a gida an fara matsamun Akan lale na rabu dashi na rige serious one wanda ya shirya aure a yanzun. rayuwan duniya duk yanda nike san namiji haka wannan guy din yike. yana mun sanda bema komai a duniyar nan. rabuwa dashi kamar tarwatsa rayuwar shi ne💔and my parents want me to get married nan da ba dadewa ba. honestly I don't know what to do. I need your advice please