Aslm
nakasan ce ina soyayya da wani Amma Kuma yanada Mata da Yara biyu, muna soyayya sosai Kamar bazaa rabuba , akoda yaushe Ina tambayar shi yaushe zaizo gidan mu Dan ayi maganan auren mu Sai ya basar da maganan kokuma yace min bazan ganeba.
And I need to get married because I lost my mom 8yrs ago ,Ina tareda matar babana banajin dadin zama da ita Bata Sona kwata kwata. please am seeking for your prayers π Allah ya bani Wanda zai Soni tsakani da Allah Kuma da maganan aure.
Thank you so much
Well Don't Push So Hard Bcs if you Marry The Wrong Person You will Wish You are Still Lving with Your Step Mom. So Keep Praying If He is Right For You It Will Happen If He is Not Kuma Allah ya Kawo Na Gari. Ameen May Allah Make it Easy For You Ameen Thumma Ameen
Allah ubangiji ya fito miki da miji na gari me kaunar ki Tsakani da Allah,
Allah ya tabbatar da Alkhairi
ameeen
Ki cigaba da addu'a da hakuri insha Allah Allah zai kawo miki mijin aure may Allah azzawajallah ease ur affairs Ameen π€²
thank you so much
ameen ya Allah jazakallahu Khairan
that right person will come for you and may Allah grant us all our heart desiresπyou will be in my prayers sister so don't lose hope
kiyita addu'a sis komai lkcn maybe shidin bah mijin ki bane keep on praying Allab y xaba abunda yafi alkhairi
may Allah grant you a good husband
Allah sarki ubangiji Allah yakara miki hakuri ya hadaki da nagari mai tsoron Allah
Allah ya kawo
Allah yxb miki mafi alkhairi
Amin ya Allah
Ameeen ya Allah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment