Dec 6, 10:17 PM

I NEED AN ADVICE PLSS

Hello everyone,dan allah ina son a bani shawara plsss. Ina da saurayi for almost 3 years amman kuma a shekarun nan da muka dauka sau 2 ya taba xuwa gurina har nayi complain na gaji. kullum sai dai ayi waya kuma garin mu daya dashi ballantana yace bama kusa da juna. Amman bai taba chanja min bah. Kuma again wani abu 3 year muna dating amman ko sisi basu taba hada ni dashi bah hasali ma birthday din shi da yaxo last year na masa gift na almost 20k amman shi da birthday dina yaxo sai kashe wayan sa yy ranar sai daga baya ya kira ni wai bashi da lpy kuma danasa aka min bincike aka ce min lapiyan shi kalau,amman ban nuna masa nasan karya yake bah, na biye masa har yace min ya warke, Amman koh wishes na 1 line dai bai min bah har yaw baice min komai bah, Yayi banxa da maganar . Shine kullum idan na tuna abinan yana bata min rai nake gani kamar ba sona yake bah yana tare dani ne a second option enshi. Kuma yanxu iyaye na sunce na fito da mijin aure kuma shi kadai nake da kuma ina tunani kamar wannan bah mijin da mutum xai aura bane Dan allah ku bani shawara na fito dashi koh na nemi wani saurayi dan naga kamar ba sona yake bah

Replies

(9)
Dec 6, 11:17 PM
dear poster from my own perspective gaskiya ba sonki yake ba he is just deceiving u sakani da Allah
Dec 6, 11:57 PM
Dear poster, begin the process of detaching yourself from him little by little, he clearly doesn’t love you, the signs are clear, make hay while the sun shines.
Dec 7, 06:59 AM
This is clear already he doesn't love you gara kawai ki nemi wani saurayin Amma tsakani da Allah baya sonki
Dec 7, 07:02 AM
Anonymous #1 Dec 6, 11:17 PM

dear poster from my own perspective gaskiya ba sonki yake ba he is just deceiving u sakani da Allah

1
Thanks for the advice
Dec 7, 07:03 AM
AnDex_Blaq Dec 6, 11:57 PM

Dear poster, begin the process of detaching yourself from him little by little, he clearly doesn’t love you, the signs are clear, make hay while the sun shines.

0
InshaAllah i will give it a try,Thank you
Dec 7, 07:03 AM
Anonymous #2 Dec 7, 06:59 AM

This is clear already he doesn't love you gara kawai ki nemi wani saurayin Amma tsakani da Allah baya sonki

0
Thanks for the advice
Dec 7, 08:04 AM
he doesn't love you ne kawai just start detaching your self from him and pray Allah ya baki naki nagari mai albarka.
Dec 7, 09:57 PM
Nafeesaher Dec 7, 08:04 AM

he doesn't love you ne kawai just start detaching your self from him and pray Allah ya baki naki nagari mai albarka.

0
Alright sisđŸ„șThank you
Dec 9, 03:11 AM
You're dating yourself.
×