I am a single mom and i am 30 years. i take all of their responsibilities!! Atimes i break down because it has never been easy for me and atimes i feel i need to be taken care of. But still, atimes i feel i dont give them enough even tho I try my very best in seeing they dont lack anything, because they have friends and i feel somehow whenever they come back home saying ah baban wannan yayi masa this or baban wannan ya kaisa here n there! Most of the time i feel sorry for them and blame myself for choosing my ex as their dad!! It's very very difficult and I pray i get a responsible man so they can have someone as a father figure! But omo being a single mom sede kawai Allah ya bamu lada kawai!!!
sorry 💔
is not easy Amma poster kisani ba laifinki bane kaddarar muce wlh nima halin danike ciki kenan mun rabu da ex Dina I'm just 25yrs Allah ya azzurtamu da mazaje.nagari Allah ya buda mana halalan dayiban
sis hakuri da addua shine maganin komai, insha Allah, Allah zai kawo maki mafita nan bada dadewa ba insha Allah. 🥺
Abin ba sauki Amma addua shine maganin komai, kaddara Daman Idan tazo ma mutum Sai ya Barwa Allah lamarin shi kuma insha Allah komai yayi farko zaiyi karshe. a hakan ma Allah ya miki ni'imar yin auren sannan ga yaran ki kina gani kina Jin dadi, wani nema yake ido rufe bai samu ba, ki gode ma Allah sannan kiyi adduar Allah ya kawo miki mafita nan kusa......... Allah ya duba ku baki daya sister.
sosai kuwa jazakillahu khairan
Alhamdulillah Ala kulli hal
ayyah ðŸ˜
u're trying ur possible best ae, kuma Allah ya gani
allah ya baki miji na garee wanda zai kulamiki da yaranki #Ameem
ameen
let's be friends in kina kano
kaduna nike
ok would you mind if we go on
Allah ya kawomiki nagari
you are going through alot,the Almighty that put you in this situation will be the one to remove you from it,be strong and keep praying insha Allah this has come to an end
insha'Allah
let’s be friends
It's never been easy although I was literally raised by a single father because my mom had passed earlier I think I know how it feels, you wanting to make the children happy, meet up with their demands etc.
May Allah make it easy for you
This heartbroken 💔 walahi
Allah sarki, Allah ya hadaku da mazaje na gari..muma Allah ya hadamu da mata nagari wainda zamu rikesu har karshen rayuwar mu, Ameen ya Allah
InshaAllah Rahman💖
ameen Ya Rahman
ameen ya Rahman
ameen ameen
ameen ya Rahman
ameenn ya hayyu ya qayyum
ok
Ameen ya hayyu ya qayyum
Jarabawa ce,sai Wanda Allah yakeso ya jarrabashi, Allah ya bamu ikon cinyewa
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment