akwai wannan guy din muna level one aka bani number shi nayi mishi mgn ya koya mi wani course toh tunda ga nan muka fara mutunci dashi sosai har soyayya ya shiga Allah yayi ni da saka abu a rai kuma ni dama lkcn ina cikin kadaici banida kowa sbd ban taba yin saurayi ba baa cewa ana sona toh sai yazo yace muyi break up amma in zama best friend dinshi na shiga damuwa lkcn amma daga baya sai na dena sbd kullum yana kirana muna gaysawa muna chat 24hours daga baya sai ya dena yayi min wulaknci sosai har yana cewa shi ai ko a baya bashi yyi dating dina ba nice nayi shi dama bai damu dani ba abubuwa dae ni kuma a lkcn banson na rasa shi nashiga damuwa har komai yazo ya wuce toh ynzu inason na dena damuwa dashi kusan shekara uku kenan ynzu muna level 3 wlh bana samun nutsuwa kullum sbd ko ganinshi nayi sai gaba yafadi gashi in ya ganni bnza yke min ko irin yace min sannu amma zaiwa kawata magana abun ya isheni na gaji na rasa yadda zanyi na tsani kaina sbd hakan har banson zuwa mknrta sbd banson ganinshi kullum cikin tunani nke wlh har zazzabi nayi gashi ina cikin kadaici banida wanda nke fadawa damuwata ko farin ciki na...abun yyi min yawa kuban shawara dan Allah
Kiyita addu'a,kuma kisa a ranki cewa zaki rayu koda Babu Shi
pls dont allow this affect ur studies! Mingle n make new male friends.. Khair InshaAllah
Sister loving someone wholeheartedly babban matsala ne cos am a victim have attempted to change hakan times without number amma ya gagara so I believe that’s my nature and destiny
But Alhamdulillah na samu changes da nayi amfani da wasu tips
Make urself very busy duk lokachin da naji tunaninshi zaizo min ina samun wani abu da zaiyin keeping dina busy kamar reciting qur’an, chat, watching funny videos on tiktok or youtube, watching movies da sauransu..And do tahajjud sosai
Have alot to say but seems maganan is long shaa Allah yayi mana zabin alkhairi
even me I find it hard but I will never stop praying and Allah listening and watch
Gaskiyar ita ce kina bukatan makusanta Ina nufin ki samu kawaye masu Sannan in da Hali ki samu ki yi mutunci da wani ko wasu mazan shi ne maganin wannan inda zaki saba da kamar maza hudu haka masu kirki da sanin ya kamata to zaki Dena damuwa dashi.
dear 😊 postr, can we b friends?
yess why not
3,
okay in sha Allah
😚
it's funny you still want to make more male friends, har da wani wai "why not" and posting your phone number in public....what if that turns out to be worse
Ummeeta down in the comments here has given you solid advise. Also you should learn from your mistakes, stop thinking about him or any other guy for now set goals for yourself and keep yourself focus towards achieving those goals, ayi Ilimi da karatu in Allah Ya yarda sai kiga komai ya zama tarihi.
that's not her phone no. it's mine.
nawane 😎🚶
Oh sorry, nagane, my bad!
Amman gaskiya tsakani da Allah, shin kai din aurenta zaka yi, ko kuma kawai dai wani friend din ne?
Mutum na kukan ya sha poison, sai wani yazo yace ga wani poison din ki sake sha....kaga ai hakan bai kamata ba. Allah Ya bamu ikon yin dai-dai Yasa mu dace
Ameen ameen
ba aurenta zanbah tunda dae kaima bakaji nace hakan bah
haka nace can we friends nd she said yes
nagode da shawara kuma naga shawaran ummetan zanyi amfani dashi insha Allah...banma yi mishi mgn ba amma ai bbu dadi mutum yace ka zama friend dinshi kace no shiyasa
thanks sis 🥰
Ok but I wonder where mutanen mu nowadays got this idea of friendship, it's a hoax, does not exist, has not exist and will never exist.
If it's real,how many male friends does one's mom have for example or how many female friends does one's Dad have, None. All relationship between opposite sex are known and defined, she/he can be your colleague, Class mate, Course mate, Business partner and that relationship should be limited to that only, but call them friends and one party is bound to get hurt.
People just like to have fun and a trickle of joy that doesn't go anywhere which can even lead to devastating pain, disdain and anguish.
nop ki barshi kawae karda kidamu kinji
daman nine nace kuma ynxun n janye
🌚
kiyi istihara inshaAllah Allah zai cire miki son shi
اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْتَخِيـرُكَ بِعِلْمَكَ، وَأسْتَقْدِرُكَ بِقُدْرَتِكَ، وَأَسْأَلُكَ مِنْ فَضْلِكَ الْعَظِيمِ، فَإِنَّكَ تَقْدِرُ وَلَا أَقْدِرُ، وَتَعْلَمُ وَلَا أَعْلَمُ، وَأَنْتَ عَلاَّمُ الْغُيُوبِ، اللَّهُمَّ إِنْ كُنْتَ تَعْلَمُ أَنَّ هَذَا الَأمْرَ (وَيُسَمِّي حَاجَتَه) خَيْرٌ. لِي فِي دِينِي وَمَعَاشِي وَعَاقِبَةِ أَمْرِي، فَاقْدُرْهُ لِي وَيَسِّرْهُ لِي ثُمَّ بَارِكْ لِي فِيهِ، وَإِنْ كُنْتَ تَعْلَمُ أَنَّ هَذَا الأَمْرَ شَرٌّ لِي فِي دِينِي وَمَعَاشِي وَعَاقِبَةِ أَمْرِي، فَاصْرِفْهُ عَنِّي وَاصْرِفْنِي عَنْهُ وَاقْدُرْ لِيَ الْخَيْرَ حَيْثُ كَانَ ثُمَّ أَرْضِنِي بِهِ
Allaahumma 'innee 'astakheeruka bi'ilmika, wa 'astaqdiruka biqudratika, wa 'as'aluka min fadhtikal-'Adheemi, fa'innaka taqdiru wa laa 'aqdiru, wa ta'lamu, wa laa 'a'lamu, wa 'Anta 'Allaamul-Ghuyoobi, Allaahumma 'in kunta ta'lamu 'anna haathal-'amra-(then mention the thing to be decided) Khayrun lee fee deenee wa ma'aashee wa 'aaqibati 'amree, faqdurhu lee wa yassirhu lee thumma baarik lee feehi, wa 'in kunta ta'lamu 'anna haathal-'amra sharrun lee fee deenee wa ma'aashee wa 'aaqibati 'amree, fasrifhu 'annee wasrifnee 'anhu waqdur liyal-khayra haythu kaana thumma 'ardhinee bihi.
jazakallahu khair
Amin
Poster if u still need someone in ur life it shouldn't be a guy please
akwai mata dayawa anan am sure zaki samu someone that will be there for you
Don't put yourself cikin wani matsalan please
We love you❤️
Ameen ya rabb☺️🤍
dress up,make sure you put it in your mind that you are better off without him,pray that Allah remove him from ur heart,mingle ,apply make up,go out spend good time with good people ,pray
but put it in ur mind that you are done with him
like you really need to put it in ur mind, cuz the moment you put it in your mind you will find peace within you ,try harder and let go off the feelings you have for him
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment