Baka cika makaryaci ba,Har sai lokacin da zaka iya yiwa kanka da kanka karya😢
saidai ka yaudari kanka amma ba zaka iya ba,cikin duniya zaka iya yiwa kowa karya,amma ba zaka taba iya yiwa kanka karya ba
kuma aduk sanda kake yiwa wani karya kamar zaman kana yiwa kanka karya ne,toh kasancewar ba zaka iya yiwa kanka karya ba
inaga ya zamanto ciwa kana yaudarar kanka ne,
ku daina yaudarar kanka ,shi wanda zaka fadawa gaskiyar fada masa gaskiyar 😀💚
Allah yasa mufi karfin Zukatan mu🤲🏼
Aamin
Shiyasa kike neman kd guys kenan, Tor Nidai zazzau guy ne, And i believe you 100%, Wallahi kaduna guys iyaka ne, har maza ma karya sukema bama ku mata ba kadai, shaa not all of them but 99% of them are fake people harda matan ma, suma sun iya karya sosai
🤲🏼
Subhanallah malam irin kune masu neman tashin hankali ko
just shawara na bada bakomai ba 🙄,Amma ka saya kana wani zance na daban
ameen thumma ameen
Seems like two different pple ne fah post din...
Ameen
Amin
lol! she didn't mention KD guy fa
Ameen ya Allah
tofah
Ameen
Amin 🙏🏻
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment