Apr 12, 12:49 AM

Ana min kallon matar aure

Dan Allah neman shawari nake a'm 25yrs but single sannan ban taba aure ba,abun Yana damuna Maza da Mata da yawan su kallon matar sure suke min Koda kuwa an samu Mai son Sai yace wai shi kallon matar aure yake min, Allah abun Yana daure min Kai,mey yake kawowa ana maka wannan kallon?

Replies

(2)
Apr 12, 05:29 PM
from my own view kila yanda kike dressing ne. kina saka manyan hijabs irin na masu aure dinnan. but a tunani na kenan, ban san ko haka bane.
Apr 12, 09:30 PM
Imran Apr 12, 05:29 PM

from my own view kila yanda kike dressing ne. kina saka manyan hijabs irin na masu aure dinnan. but a tunani na kenan, ban san ko haka bane.

0
Ni ma the first thing that came to my mind is she's wearing all those big hijabs that make her look like one Hajiya. The way you dress is the way you will be addressed.
×