Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni
Anonymous Apr 11, 02:06 AM

Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni 0

Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni and bata son kowa kuma koda yaushe tana cikin kunci bata da walwala for the past 2 years taki relationship ta tsani soyayya so after bincike wani malami yace Aljanu ne ta hadu dasu Sabida tana Shigar banza kuma tana da kyau na jiki sosai gaskiya. bana so na fada mata Dan Allah ina neman shawara ko taimako yanda zaayi a rabata dasu
post

Replies

(3)
Anonymous #1 Apr 11, 10:45 PM
A samu a mata addua sosae da kuma maybe magani haka akwae hanyoyi da ake bi a raba mutun da masoyin aljani ko surorin alkuran ko addua da makamancin haka shi aljanin da ke son dan adam sunan shi jinnul ashiq(lover jinn) so da gaggawa a raba ta da su kuma ka gode ma Allah daya bayyana maka haka kafin ka aure ta sabida suna hana zaman aure da zaman lfy ko kuma su hana mutum haihuwa Allah ya cigaba da kare mu da kariyar sa ya raba mu daga mugun ji mugun nufi da kuma mugun gani
reply 2
Umar Pharouq Apr 12, 12:57 AM
Imagine.... Toh mu yanzu wace iriyar shawara kakeso mu baka? Kace tana shigar banza kuma ance aljanu sun aureta. Amma kana tsoron ka fada mata ta daina shigar banzar da takeyi Sam wannan baka dace da ita ba wlh. Domin tun daga yanzu ta tabbata tsoronta kake, ko ka aureta bazaka iya yi mata fada na tayi abunda ya dace ta kuma ta guji wanda be dace ba
reply 1
Maryam Abdullahi 11361 May 19, 09:44 AM
Kuyita tayata da addu'a kuma kuje islamic chemist tasamu maganin shafin shaidanu,kuma tayita sauraran suratul baqarah da jinni tadaina sa kananun kaya danallah allah yasa adace
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING­čą║­čą║ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage