My relationship experience with a Christian girl
Anonymous Apr 13, 10:28 PM

My relationship experience with a Christian girl 0

Aslm Dafatan anyi sallah lpy Kuma kowa na cikin koshin lpy Nakasan ce mutum ne Wanda ba abinda yadameshi da soyayya zallar niman kudi kawai nasa agaba sai mama tarinka min magana Yaka mata na kawo mata surika Wanda zamu sasanta juna tare. nafara hunting niman budurwa kawai Allah yahadani da wata christian girl she's very beautiful smart and can cook muka shaku da juna har soyayya tashiga tsakanin mu am visiting this girl house nt knowing her elder brothers are nt happy seeing me with dei little sister. Rana daya kawai ta fada agida wai itafa aure zamuyi akace ta gaiyace ni zuwa gidansu . Nasha farar shadda na nufi hanya Ashe duka aka shirya min bansani ba nashiga muka fara magana akafara zaginta kawai sai abu yakoma kaina kawai Daya yasamun duka haka muka fara kokawa dashi da suka fara dukana haka suka fito dani waje zasu kasheni Harda kawo petrol Wani tsoho ne yakira Yan sanda suka kwace ni shadda duk ta yage ga Baki na jini ga targade naci wuya bani ba tare wata christian girl har abada
post

Replies

(25)
N F Apr 14, 07:57 AM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£πŸ€£πŸ€£ I strongly want to say Allah ya qara ...but no i will not. Allah ya kiyaye na gaba
reply 0
Sgabdo Apr 14, 09:28 AM
see this guy You Excape dead you are talking about shadda.lols
reply 0
Anonymous #1 Apr 14, 09:58 AM
i just don’t understand why people are just too good wallahi, it is just annoying, wallahi billahi duk wanda yayi attempting dukana Haka kawai, Wallahi ransa zan nema, Bazasu taba ganin kwanciyar hankali ba dan saina Kassara duk wanda Allah yabani sa’a a kansa, sannan kuma an dinga shari’a kenan har abada, shiyasa nake Addu’a Kada Allah ya taba sakani a irin situation dinnan, im even scared of myself wallahi 🀬😑
reply 0
Hamisu Shuaibu Apr 15, 08:17 PM
Aslm Allah mudace da alkairinsa ameen
reply 0
Rukayya bello Apr 15, 11:45 PM
haba poster duk matan musulmai basu maka ba sai arniya.Allah yamaka zabi ya kiyaye gaba
reply 0
Anonymous Apr 16, 09:48 AM

amen am just attractive to them amma nayi hankali yanxu
reply 0
Anonymous #2 Apr 18, 11:56 PM

wow you are attracted to them πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚well see what the attraction caused you
reply 0
Rukayya bello Apr 20, 11:35 AM

toh Masha Allah πŸ˜„
reply 0
Bulama A May 6, 07:21 PM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ’”
reply 0
Uncletee May 12, 08:33 PM
hahahaha this is funny … sorry bro
reply 0
Anonymous May 21, 02:58 PM
Deleted

wslm you can talk to me if you don't mind
reply 0
Anonymous May 21, 03:00 PM
Deleted

Hakane matan musulmai tsoro approaching dinsu nake
reply 0
Anonymous May 22, 10:35 AM
Deleted

yes
reply 0
Anonymous May 22, 10:38 AM
Deleted

they're very simple in communicating with Kuma ni nafijin comfortable dasu due to environment dana tashi magana da mace Muslim wahala yake bani tsoro
reply 0
Anonymous May 22, 04:39 PM
Deleted

Eh ni bahaushene Kuma nasan Mai kalman harumun ba kowace christian girl bane take sake jikinta ga Maza Kuma tunda abunda yafaru dani nafita harkansu har abada Allah yabamu kyawawan mata kawai dai nasan nayi mistake at first Amma fa maganar tsoron nan zaiyi wuya acire shi kinsan yadda matan musulmai keda kwarjini kuwa a Ido
reply 0
Anonymous May 22, 08:39 PM
Deleted

Eh
reply 0
Anonymous May 23, 10:08 AM
Deleted

Sorry my bad
reply 0
Anonymous #3 May 27, 03:18 PM
Deleted

asha soyayya lpy
reply 0
Anonymous #3 May 29, 10:25 PM
Deleted

toh ayi hkri. Allah ya tabbatar da alkhairi
reply 0
Anonymous #3 May 30, 06:11 AM
Deleted

same dear. Duk kusan damuwar mu Daya ne. Allah dai ya bamu masu kaunar mu Kuma ya bamu ikon kulawa dasu tsakani da Allah
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General