Anonymous
Dec 11, 12:02 PM
should i marry him
0
Slm alkm, pls I need an advice narasa yadda zanyi, I got married when I was 21 and got divorced at 23 and I'm now 24, iyayena suna ganin I'm still young so me being a divorcee doesn't give me the ticket to choose my type of spouse myself sbd suna ganin wanchan lokacin I choose my type of spouse myself, so yanzu sunaso su zabamin miji da kansu and the problem here is
I've a boyfriend I love him and he love me too, iyayena sunyi suggesting yakamata ace yanzu nayi setting agidan miji they asked me inada wanda nakeso and I said yes so sai sukace incewmishi yayi introducing kanshi, so this man in question wai yana tsoron gayawa iyayenshi sbd yana tunanin bazasu bari ya auri divorcee bah a matsayin first wife dinshi bah. and my parents are on my neck akan zanchen shi and shi kuma he refused to make a move about the issue. yanzu parents dina sun share zanchen shi sunyi mun introducing wani relative dinmu, I know he's very kind and responsible and financially stable bashida matsala, kuma yana iya bakin kokarinshi wajen ganin ya kula dani da soyayyah nikuma wanchan nakeso kuma haryanzu we've not lose connection with each other.
I've been thinking kar nazo nayi biyu babu, saina mishi magana gafa abunda take faruwa and he told me wai zai gwada magana wa parents dinshi.
nikuma already kawai na tanke hukuncin inhar bai yi komai akaiba wlhy I will just have to forget about him and move on duk da nasan wlhy yana sona sosai. kuma I don't want to hurt him shysa pls Dan Allah ataimakamin da shawara duk da nasan relative dina din wlhy yafishi kyan hali in terms of Ko fada mukayi sai yayitamin walaqanci kafin ya hakura wai da sunan shi mai zuciya shikuma relative dina din wlhy he's a gentleman man pls advice me.