I'm a divorcee with a child, inason inyi aure Amma duk wanda yazo at the end saisu tafi.....kokuma mutum yazo dazancen banza.....I really want to get married sabida pressure da nake samu....
ni yanxu i want to know ko akwai masu idea abinda kesaka samari tafiya with out any reason?
there's no big deal about it kawai dai the one for you has not come yet
Don't worry Allah will see you at through
salaam, da hausa xanyi magana. magana ta gaskia kin ce kin taba aure kuma wit a child. kuma maganar samari kike yi. why not focus your attention matured men, na mijin da ya san kansa kuma ya san darajarki. samarin yanxu yan bana bakwai ba hankali garemu ba. amma idan kika sami namijin da xai so ki tsakani da Allah believe me Allah xai daidaita ko and u will settle down soonest.
Don't remarry due to pressure, do it becos you are ready, d right man will come
Unmmmm baiwar Allah ba ke kadai ba... Allah ya dubemu da Idon Rahma kawai👏
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment