Anonymous
May 13, 08:30 AM
How do you find a good man?
0
All my life ever since I was a kid I've only had one dream which is to get married the Islamic way and settle and have a family. But Allah cikin ikonsa bai sa hakan ya faru ba, har na kai 29yrs a duniya. I never seem to meet the right person, ni mai kamun kai ce da nutsuwa kuma bana shigar banza but I always fall into the wrong hands time and time again, no one is ever serious about marrying me sai de su bata mun lokaci ko suyi kokarin lalata da ni which bana yarda, duk haka relationships dina suke ending. Na gaji, nayi kukan, nayi adduar amma still. Recently na hadu da wani da farko kamar mutumin kirki tunda ya taba aure sun rabu da matar har da yaransu 4, ya zo min da maganar aure everything was going fine amma along the way sai ya fara min maganar banza ni kuma na nuna mishi bana so sai ya dena. I thought abu ya wuce muka cigaba da ganin juna har muka fara sabawa sosai kawai sai ya fara kokarin taba ni, akan haka har mukayi fada sosai nace Kar ya sake min haka yace bazai sake ba amma yana so na but tun lokacin the relationship hasn't been the same in fact bai ma sake zuwa wajena ba kuma muka rage yin magana kullum he's busy. I've been trying to convince myself the relationship will work amma nagane hauka na kawai nakeyi ni kadai ba aure na zai yi ba dama iskanci yake so kuma ya ga bazai samu ba shiyesa yake ta ja da baya. Amma duk da nasan hakan my heart is pained because I was hoping I had finally met my husband ashe ba haka bane, but I don't even know how to move on now I'm so broken. Don Allah ku saka ni a addua Allah Ya bani mai sona da gaske, kuma ku bani shawara ya zanyi na cire abun a rai na. Nagode