Assalam Alaikum i am getting married again in 6 months time, I need tips on how to deal to my jealous wife, yanda zan gaya mata cikin ruwan sanyi ta fahimci ni, cewa sunnah zan raya, She is a good woman i must say anma yanzu mata abun tsoro kar labarin ya juya aje a illata ni, although i trust her anma in tsoro( we've been married for 8 years now)Thank you.
sit her down and ask her.
Akan ka karo mata ko ka dinga bin mata a waje wanne ta fi so?
she will choose ka kara aure amma ka san ta hanyar da zaka bullo da maganar cikin hikima.
Ka zaunar da ita, n tell her how you loves her and how she means a lot to you.. Kuma kace mata dai bawai don baka sonta bane zaka qara aure, sannan kace mata da ka koma masu bin matan banza a waje ya dakko wani cuta,, da yayi aure wanne takeso ... Sannan atlast kayita addua Allah yasa auren da zakayi ya zama alkhairi su samu fahimtan juna da kwanciyan hankali
Dafarko dai ka tsaya da addu'a then kafahimtar da ita nufinka nason kara auren, kanuna mata kana sonta sosai auren dazaka kara bawai don ka musguna mata bane ko bakasonta bane sai don sunna da kakeso karaya na annabi Muhammad (SAW) kakuma nunamata illan rashin kara auren naka ta sigan addini insha Allah zata fahimta
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment