How can i deal with this matter please?
Anonymous May 10, 01:03 AM

How can i deal with this matter please? 1

Inada Saurayi Wanda Munkai Wajen 1 year tare. So probably, sai kwana biyu yaga na chanza. Ya damu yasan maike damuna, naqi fadamai sabida abu ne wanda ya shafi gida. Yai ta matsamin sai nafadamishi, har yakai ga yayi fushi yadaina picking kirana duk sabida naqi fadamishi. Daga karshe na yanke shawaran fadi mai. "nafada mai baba akayi wa asiri aka koreshi wajen aiki, ga shi baida lafiya, gashi abubuwan gida duk yabi ya chanza, ga kudin haya ba mu biya ba, ga bamuda foodstuffs enough" haka dai nafadimai komi. Ya nunawa damuwa akan hakan. Bayan kwana biyu yazo ya gaishe da mama da zai tafi yabata 10k yace tayi hakuri ba yawa. After two days da zuwan shi gidanmu, sai naga ya chanza, ya daina kira, ya daina min magana a chat, idan nakirashi baya picking. Daga karshe sai ya kirani yake cemin "wai gaskiya yanzu shi bazai iya aure na ba, sabida yanzu idan ya aure ni responsibility din gidanmu zai dawo kanshi, sannan idan na amince na bashi hadhin kai muyi sex zai bani 100k" . Gabaki daya ranan jikina mutuwa yayi, kwana nayi da bakin ciki ina kuka. Ga problem din gida ga kuma wajen wanda nake sa rai zan aura. Yanzu yace yana jiran feedback dina idan na amincewa bukatansa. Pls kubani shawara yanda zan bullowa wannan lamari n nashi dan Allah. Gashi shi kadai ne saurayin danake tsayawa dashi banda wani saurayin bayan shi. 🤦😪
post

Replies

(16)
Anonymous #1 May 10, 01:26 AM
Ki share shi. He is a very bad person. Honestly you are even lucky it happens this way before the Marriage. Allah zai kawo muku ma fita.
reply 1
Anonymous #2 May 10, 02:08 AM
Gaskia ki rabu dashi. Cut every means of communication. Don't even reply him, don't call him, don't answer his call. He don't love you, so run for your life. Allah zai baki wani wanda zai soki fisabilillah Pray, pray, pray... May Allah make it easy on you and your family
reply 0
Hasynoh May 10, 06:13 AM
number 1 de tukuna ki share shi, second kita addu'a da kuma godewa Allah dayasa kika asalin koshi wayene guy nakin. nasan zemiki ciwo hakan, amma mutuncin ki da yafi Miki komai, Allan nan de daya nuna miki asalin halin guy nakin yana sane da halin da kike ciki, kuma zai iya baki wanda yafisa komai ta ko ina. so just thank Allah and pray for a better option idan yaki gyarawa shi guy nakin
reply 0
Anonymous #3 May 10, 07:27 AM
yanzu saboda Allah sai kin nemi shawara akan abin da zakiyi….
reply 1
Meenah2 May 10, 07:52 AM
Kai subhanallh 🤦ynzu Banda rashin Imani irin na mutun ace Kuna cikin wannan halin sai kayan yazo maki da wannan maganar😢
reply 0
Meenah2 May 10, 07:55 AM
sister Ina rokonki da girman Allah kada shedan yajaki ki biyemashi ki cigaba da Addu'a zakiga yanda Allah zai saka maki da wnda yafishi alkairi da komai ma akwai maza masu tausai wnda irinku suke nema su tausaya maku keda iyayen insha Allah zasuzo gareki
reply 0
Maryam Muhammad33 May 10, 12:48 PM
Dalla shine autan maza Wllhi sis akwai wanda suka fisa, just move on please.
reply 1
Maryam mt May 10, 01:37 PM
ki share sa,Allah Yana sane da ku
reply 0
Naseeba May 10, 03:13 PM
nidai don Allah don annabi xan rokeki wata alfarma Idan kinawa Allah d annabi ki rabu dashi wlh Allah kokin yarda dashi sai ya rabu dake kiyi hkr ki rabu dashi Allah na sane dake wlh mutuncin ki yafi komai wlh ko kin yarda dashi wlh saiya rabu dake kuma tarin nadama zata biyo baya mece 100k don Allah acuci rayuwar da ita
reply 1
MuhammadS May 10, 07:18 PM
you should be grateful he's revealed his true colors before marrying him. he's the wrong person for you
reply 0
Anonymous #4 May 10, 07:27 PM
Ba mutumin arziki bane. Ba sai kinyi wani dogon tunani ba, just block him.
reply 0
Muhammad najib May 10, 07:41 PM
Allah ya Riga ya nunami ki gaskiya, daman Allah ya fada mazinaci AI sai mazinaciya. to tunda k kin GA ba ita bace Shi yasa Allah ya nuna Miki Shi tun kafin ma ace an Kai ga maganar aure. Abu na gaba shine Shifa mumuni dole ne sai an jarabeshi ki dauka wannan Abun da ya faru da Ku jarabawace Ku cigaba da addu,at Allah ya Baku ikon CIN jarabawar sannan duk tsanani duk rintsi Kar ki yarda ki aikata alfasha domin sabon Allah ba ya bada mafita Saidai ya Kara jefa Ka cikin halaka da tarin da nasani . daka karshe muna adduar Allah ya yaye muku wannan damuwar ya kuma ba Mai gida lfy sannan yasa hakan ya Zama kaffara agare Shi. k kuma Allah ya fito Miki da miji Nagari Mai tsoron Allah da kiyaye dokikin Allah.
reply 0
MUHAMMAD SALIS KABIR May 11, 02:01 AM
Why is it some people are very wicked Kai Jama'a gsky idan bamu gyara halinmu ba akwai matsala, ke Kuma baiwar Allah kiyi hakuri kici jarabawa Nan ki Sani ba nauyin ki bane ki ciyar da gidan ku balle har wani abin duniya ya ja Miki rai kiyi sabon Allah. Kuma ki rabu dashi In Sha Allah, Allah zai kawo Miki Wanda ya fishi
reply 0
Muhammad Musa Muhammad May 11, 09:33 PM
Kare ne ki manta dshi
reply 0
Al-ameen Abdullah May 12, 11:22 AM
kimanta da sabgarsa kisani cewa idan Allah yana son bawa shine yake jarrabashi yagani ina miki guarantee cewa inshallah komai zaiyi sauki kuma saikin samu wanda yafishi
reply 0
Osman Abu-bakr May 13, 03:58 PM
Koda yunwa zata kashe ku karki yarda ki bashi kanki. gwara ko Sana'ar soya awara a kofar gida ne kiyi.
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
married men wahala Marriage
Seeking for friends General
advice pls Relationship
a never ending love General