Apr 23, 12:47 PM

mata kuzo ku ban ansa, why do you do this behavior?

me yasa wasu mata suke zuwa IG su dauko hotunan yan gayu suzo suna saka mana a whatsapp suna masu barka da salla wani bai ma san anyi sabida ba dangin iya ba na abba ba so ba soyayya bata sanshi ba bai santa ba kuzo kuyi koyi da halin yan maza mana ko sabida kada bomb 💣 ya tashi basa dora pic en budurwa a status 😂 amma ke kuma bakyada saurayi bakyada aboki wata ki mashin shini babu amma kinyi status kaman charbi nace ba to kanki kike kashewa kasuwa wallahi sabida wani ko yanada niyan tayawa yagan kina status na yan samari kala kala to walla zai fasa 🤨 wani kuma yagan kinyi status na wani gaye cikin wani mahaukacin gida yasaka babbar riga kirar wambai ga wani tsadadden rolex a hannunsa ga iphone mai 3 eyes kin san me zai faru? to zaice wannan matar manya ce bayan bai san ba diyar kowa bace kawai tahe ig ne tayi screenshot na pic en itama tayi post sabida kada kawaye suce bata da hadadden saurayi kinajina da ke nake amma na baki shawara ko na bari arewaup su kaiki ig mutane su baki shawara 🤨🤨

Replies

(9)
Apr 23, 05:31 PM
Abin dariya abin haushi wai yaushe zamu zama hot guys dinnan ne
Apr 23, 05:43 PM
pwahahahaha maza ma nayi fa kufadi gaskiya.To me shirmen banzane da rashin abunyi cuz nidai with lots of engagements da aiki will be last and least thing to do.Allah shi kyauta Amin.but seriously e no make sense at all
Apr 23, 05:43 PM
Abu-Bakr Apr 23, 05:31 PM

Abin dariya abin haushi wai yaushe zamu zama hot guys dinnan ne

0
aikam irin mazan novels ba.lols
Apr 23, 06:05 PM
Rukaiya Muhammad Apr 23, 05:43 PM

aikam irin mazan novels ba.lols

1
Ina fadi miki . mazan novel ai duk karyace inkikaje kikaga mijin wata Mai rubuta novel dinma sai kin tsorata
Apr 23, 07:02 PM
ikon Allah 🤔🤔😯 shikenan saboda neman suna sai ka dinga saka pictures ɗin mutanen da baka sani ba? gaskiya ban yarda ba
Apr 23, 07:43 PM
Sarath lawal Apr 23, 07:02 PM

ikon Allah 🤔🤔😯 shikenan saboda neman suna sai ka dinga saka pictures ɗin mutanen da baka sani ba? gaskiya ban yarda ba

0
of course Anna ye. maybe you don't have friends da Suki yin haka Amma guarantee annaye
Apr 23, 09:10 PM
😹😹😹
Apr 23, 10:08 PM
😂😂
May 28, 01:41 PM
Abu-Bakr Apr 23, 06:05 PM

Ina fadi miki . mazan novel ai duk karyace inkikaje kikaga mijin wata Mai rubuta novel dinma sai kin tsorata

1
hahahaha I tell you my brother.
×