Dan Allah nice naje sallahn tahajjud se akazo wurin dabanyi ba a alqur'ani senace bari nabi malam nayi dashi ko nacigaba nawuce wurin dan ALLAH yahalasta ko karatuna bazecikaba dole senayi dakaina
duk sallar da Ake bayyana karatu a cikin ta to Mamu Shuru zai yi ya rinka sauraron liman matukar sautin karatun Yana Kai masa. sallolin da Ake Karatun su a boye to shine Mamu zai yi shima karatunsa a boye. sai dai akwai wani kwali da ko da sallah da Ake bayyana karatu CE Amma Kai Baka jiyo Karatun liman to anso mutun ya karanta mafi karanci ko da fatiha CE a boye saboda fadin manzon Allah cewa babu sallah GA Wanda be karanta fatiha ba. Allah ya datai damu hanya madaideciya ya sa muna ciki yantattun bayin sa da za a yanta acikin wannan watan ya bamu dacewa da Daren lailatul kadir
Ameen ya Allah
ni ina so nasauke ne se muna sallan tahajjut se akaxo inda nake senabi malam shine nakecewa karatu na yayi ko senasake
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment