Addinina
Anonymous Apr 5, 03:27 PM

Addinina 8

Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACEí 1-Mace mabarnaciya 2-Mace mai yawan son ado idan zata fita 3-Mace mai yawan fara'a ga kowa 4-Mace mai kaifin harshe ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI 1-Karancin abinci a jiki 2-Yawaita yin jima'i 3-Yawan shiga bandaki 4-Bacci bayan magrib ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI 1-Share daki da sutura 2-Cin abinci akan tafin hannu 3-Fyace hanci lokacin da ake kashi 4-Cire farce da hakori 5-Susa da itace ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR ZUCIYA 1-Yawan maganganu 2-Yawan dariya 3-Yawan cin abinci 4-Cin haramun LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI 1-Lokacin kiran sallah 2-Lokacin ikama 3-Bayan shiga masallaci 4-Daren juma'a da yininta 5-Lokacin sahur 6-kashi uku na karshen dare Tsakanin magrib da isha'i DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A 1-Barin sunnar annabi 2-Rashin godiya da ni'imar Allah 3-Rashin bada hakkokin ubangiji 4-Shagaltuwa da laifukan mutane etc Da fatan duk wanda yayi recieving wannan sako shima zai tura wa wasu yan uwa maza da mata Allah ya karawa annabi daraja...Allah kuma yasa mu dace duniya da lahira... Ameen summa Ameen.. Watarana annabi muhammad(s.a.w) yana cikin damuwa sai Allah(s.w.t) ya aiko mala'ika jibrilu ya tambayeshi me ke damunsa sai manzon Allah(s.a.w) yace:-ummati sai mala'ika jibrilu ya kware masa kaburbura baki daya sai yaga wasu na cikin murna wasu na cikin damuwa sai mala'ika jibrilu yace masa wadanda ka gani suna murna to sune masu fadin kalmar LA'ILAHA ILLALLAH wadanda kuma suke damuwa sune wadanda basa fadin wannan kalmar amma duk da haka manzon Allah(s.a.w) bai bar damuwa ba sai Allah(s.w.t) yace afadamasa ولسوف يعطيك ربك فترضي watau dassannu zamu baka ceto har sai kace ya isa sai manzon Allah(s.a.w) yace dako zan ceci duka ummati sai wanda yaqi. Allah kasamu cikin ceton manzon Allah(s.a.w) sannan "yan uwa mu yawaita anbaton LA'ILAHA ILLALLAHU koda zamu samu shiga cikin wadancan mutanen. Allah ka jikan duk wanda ya tura wannan ga koda mutun biyar??
post

Replies

(3)
Bilee Apr 5, 04:45 PM
Masha Allah Allah yakara ilimi
reply 0
Muhammad najib Apr 5, 08:57 PM
jazakumullahu kairan
reply 0
Anonymous #1 Apr 5, 11:53 PM
🙏🏾
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage