Heartbreak
Anonymous Jun 21, 04:28 PM

Heartbreak 0

Salam! Danallah taya mutum ze cire san wani a rashi? Saurayina ne ya dena kulani bayan ya kawo kudina kuma ni ina sanshi sosai kullum tunaninshi nakeyi duk na rame wlhy abin yana damuna inaso na cireshi a raina na kasa
post

Replies

(6)
Sirdiq_hafiz Jun 21, 06:50 PM
Ki yawaeta salatin RASOOLULLAH. And u should always make this du'a; اللهم يسر ولا تعسر علي(Allahumma yassir walaa ta'asir alayya ) and also, اللهم لا سحلا الا ما جعلته سحلا و انت تجعل الخذنا إذا شإت سحلا(Allahumma laa sahla illa maa ja'altahu sahlan wa anta taj'alul khadhnaa idha shi'ita sahlan )
reply 6
Mareeya Dan’asabe Jun 23, 07:16 AM
Innalillahi wa,innaillahir rajiun kada ya bar bakin yar uwa kiwaita fadan hka dukkan tsanani yana tare da samu idan ma wani Abu yake shirin aikatawa Dan yaga yyi breaking hearts dinki Toh Allah zai sawwaka Abu ynzo da sauki kuma insha Allah shine mijin ki idan da kauna duk wani wulakanci mai sauki neh wlh Ae kauna ba karya bace Dan hka kada ma kiyi tunanin cire shi ah ranki Allah ya karemu daga mummunan kaddara mai kyau koh Kara kyau Amen
reply 7
MARYAM MANSUR Jun 23, 07:27 AM
Kiyawaita addua'a kiba Allah zabi in Allah ya yarda Zaki Sami mafia. Pray kiyamul lail even if two ra'akat ki roka Allah ya yaye maki ya chanja maki da mafi alkhairi
reply 2
Sa'ada Jun 23, 07:43 AM
Kiyita yin hasbunallahu wani'imal wakeel da ALLAHUMMA lah sahla illa ma ja'altahu sahla wa'anta taj alil hazna iza shi'ita sahla Rabbana afrig alaina sabran watawafana muslimeen In Shaa ALLAH you will feel a lot better plus keep yourself busy and engage on things that makes you happy your happiness shouldn't be dependent on a man lastly make the Qur'an to be your friend In Shaa ALLAH kingama edan akwai alkhairi zaki ga dakansa yadawo yayi apologising edan babu kuma ALLAH zai sauya miki da mafi alkhairi In Shaa ALLAH always remember prayer is the key!
reply 2
Fatima Ubayo Jun 23, 08:44 AM
Waslm.. Hanyoyi masu sauqi da zaki ciresa shine... Ki yawaita yin hailala da tasbihi... Ki yawaita karatun Alqur'ani.. Toah in dai kika yawaita karatun qur*ani Allah zai haskaka miki zuciyanki.. Sannan ki tashi cikin dare kiyita addua , Ki roqi Allah in Alkhairi neh Allah ya tabbatar , in kuma ba Alkhairi bane ya zaba miki mafi Alkhairi Wanda ya FISA.. Zakiga inshaAllahu ya zai baki Wanda ya fisa da komai.. Indai mutum ya dogara da Allah toah Allah ya Isar masa.
reply 1
Abdulkadir Jun 24, 02:58 PM
gaskiya abinda ya kamata kiyi shine kiyi Addu'a, idan shine mafi Alheri shikenan, In kuma ba shi bane toh Allah ya zaba miki mafi alkhairi. Sannan kuma kiyi Istikhara shima is very important it will help u alot
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General