I'm a divorcee ,bantaba haihuwa ba. Though I had a miscarriage before we got separated with my ex husband.i haven't been into any relationship since my divorce.All I did was focused on my career.I met this man through a dating app, all was going well.Thinking I found the right one,not until he told me that he loves me but inyatuna cewa kwanciyar aure yashiga tsakanina da tsohon mijina sai yaji kyama that bayason yarunga mun wani kallo.And bayason ya tuna haka shi kallon dayakemun yanzu irin kallon wacce bata taba auren nan ne ba. I felt bad and told him does he really love.At some point banga laifinsa ba saboda bakowani namiji nada nashi muradin.Saina mishi uzuri nakuma nuna mishi shi aure ba'a yinsa idan zukata basu aminta da juna ba.Inzai aureni Yana kyamata to gara yasamu wacce bata tabayin auren ba.Ni zan iya hakura. Na tunatar dashi tunda na rabu da mijina kusan 4 years hannuna babu namijin daya balle haryakaiga anyi sexs dani. Narike mutuncina Kuma ko mutuwar aurena kaddara ce.As time goes on dai,things didn't go on well and we broke up. Nayi addua Allah yasa hakan shine Mafi alheri. Then I met the last one whom was a family friend.we fell in love, inyazo zance cikin parlor muke hira.Bamu taba fita tare badai. Last last he asked to sleep with me and told me he's not ready for marriage.wai yaga ni bazawara ce, zawarawa sunfi dadin sha'ani.I am in pains wallahi I want to fall in love and get married again and have my own kids.Amma nayi Imani Allah zai dubeni. Meyasa divorcees ba'a daukarmu mutanen kirki?? Akwai nagari dayawa agari.
Sorry sis 🥺 ki barwa Allah Komai kuma Inshaa Allah, Allah zai hada ki da mijin ki kuma uban yaran ki very soon, ya bar ku tare har gidan aljannah. kuma ba bz kawai maza ke yiwa haka ba dan wlh muma kanmu yan mata ba barin mu sukayi ba. Allah ya kare mu kuma suma ya shirye su Idan masu shiryuwa ne 🤲🏽
but it's clear that he's not serious
in dai har sonki yake babu wani abun kyama a wajen. Kowa da abun da yakeso like you said, akwai wanda sunfi son divorcee ma akan wanda bata taba aure ba. Yanxu kuma neman mace da zina ya zama norm, be kamata abun ya baki mamaki ba ko ya bata maki rai. Its so sad that this generation is something else. At this point, one have to be prayerful sosai da kuma Haquri.
Allah ya kawo maki mai Albarka
Idan kaji abunda wasu maxa suke yi, se kayi mamaki hmmm su all they want is to have an affair with you, how will they feel if they were also a woman Haba this is very wrong.
Maza kuji tsoron Allah and remember you also have women close to you.
Arhh some men are really Scum, the lowest scum.
The first one, mtsw 😒... Ze sha mamaki kuwa idan ya dauko so-called wadda bata taba aure ba amma she's let herself to be ran through by men and has got a body count that will blow your mind.
The second one, is nuts.
your location?
contact let's see if we're compatible. Amma ni talaka ne 👌
kiyi ta addu'a in sha Allah komai xai wuce,xancen ki gsky ne ana ganin xawarawa kamr yan iska dayake ta taba aure, sai maxa sun rinka xuwamata da fuskar fasikanci,Allah ya shiryi musuyi,amiiiin
Amin ya Allah
Amin ya Rabb
hmm idan ya tuna kin kwanta da tsohor Mijin that isn't the problem tunda ba yawo kk bh, Ni wlh sometimes I preferred bzawara tunda sunfi sanin rayuwa especially idan Mai hankali ce. I'm 26 amma bn taba ko taban mace with intention adn her consent bh.
sedai By mistake
Allah sarki
Kiqara Haquri insha Allah komai me wucewa ne kuma kowa da irin jarabawar Da Allah ke Masa
amma insha Allah Komai Zaiwuce
labarinki yy Kama da na ummi na tace last dating din da tayi ce mata yyi familyn shi basusan ma meye bazawara ba. Amma shi yna sonta a hka. kuma bazasu barshi ya aureta ba. last last ya auri sauran gayu Kuma yar bleaching.
😂 waini talaka ne
ehmana
continue praying sister
kina zaune Allah zai baki miji nagari in sha Allah.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment