MATA SAI ALLAH
Anonymous Mar 10, 10:11 PM

MATA SAI ALLAH 0

since 2020 ehna single dina kwatsam my cousin sister ta shiga rayuwata through face book mu ka fara chat har muka yi exchanging numbers before ma tin Tana Jss 3 nake son ta ammah naga yarinyace I just leave her sai ta girma, yarinya ta gir mah by that time ehna jin ehdan dai ba ehta bah to sai dai duniya ta tashi Wlh I love her more than my self, akwai yayan ta damuke kama da shi sosai saboda kama da muke maka kara shakuwah da ehnata sosai, ammah kuma ehna respecting din kai nah, ehta kuma takware da wola kan ci bata gir mama manya ni kuma I hate that, we fight or stop talking to each other like 1 to 2 or 3 months hka kuma dai mu shirya haka hka dai, last year an fara axumi naje gidan su time tin muna fada har tayi blocking dina a whatsapp bama chat sai Snapchat Ko shi din ma sama sama after naje gidan muka shirya Naji ma nakara Sonta kuma dai Ashe ehta din yau Dara ta dawo da ehta, she just tall me that tanaso ta chanza waya ni ma nace hk after anyi sallah xan chanza ehna using iPhone X ta matsaman sai munyi exchanging , kawai muka yi taba ni iPhone6 dinta ni kuma na nabata iPhone X dina , ai kuwa daga yin haka sai matsala tafara shi ga take fada man wai na turo dan Akwai wani guy neighbor dinsu ne yazo neman Izuni ah Wlh at that night bacci ma ya gagare ni gashi ga axumi bana iya sahur bana iya buda baki hk Duk na bina rame bana iya ci komai daga ruwah sai ruwah lokaci ehna 3level hk na daure naje nayi mgn agida after nayi mgn sai na je gunta nake fada mata ba yarinyar nan ta fada man wasu maganganu Marasa dadi kuma bayan ehta tace man natura ayi mgn yarinyar nan tace Wlh karya nake bata ce ba wai abun ban hau shi nifa kouh mgnr mata Naji anayi gida bana tsaya wah. na sauke nauyi naje nayi mgn ammah yarin yar nan ta karya tani kai. wani abunma baya faduwa shiyasa yanxu soyyah Ko burge ni bata yi 💔 MATA SAI ALLAH 🌚 LET CUT THE STORY 💔💔
post

Replies

(53)
Anonymous Mar 11, 12:58 PM
Rukaiya Muhammad Mar 11, 01:05 PM

Ma sha Allah. Allah ya dafa mana.
reply 2
Anonymous Mar 11, 01:14 PM

Ameen Ameen thank you
reply 2
Anonymous #1 Mar 11, 03:51 PM

Nima mace ce ooo 😹 wasu kam de basu da kunya
reply 1
Anonymous Mar 11, 04:28 PM
Anonymous #1 Mar 11, 04:41 PM

With time komai zai wuce brother insha Allah
reply 0
Anonymous Mar 11, 05:45 PM

Insha allahu we hope so
reply 0
Anonymous #1 Mar 11, 06:17 PM

Yauwa
reply 0
Anonymous Mar 11, 06:21 PM

🥰
reply 1
Anonymous #3 Mar 11, 09:18 PM

yesso😄
reply 0
Anonymous #3 Mar 11, 09:19 PM

eh mna🤣🤣🤣, kika sani koh after relationship xaayi😂
reply 0
Anonymous #3 Mar 11, 09:21 PM

yes we are near😂😂😂 Kila ma neighbor dina ne😂
reply 0
Anonymous Mar 11, 09:36 PM

Wlh after mah yafi dadi hk uwayen mu kusa zauna lpy
reply 0
Anonymous Mar 11, 09:37 PM
Anonymous #3 Mar 11, 09:52 PM
Anonymous #3 Mar 11, 09:54 PM

you na🤣, a Aljannah
reply 0
Ameeerah21 Mar 11, 10:54 PM
Allah sarki bawan Allah🥺. Allah baka wadda t fita🙏🏻
reply 0
Maryamlabeeba Mar 12, 05:28 AM
Soyayya bazata burgeka kaba yanzu to be frank,Allah shi kyauta akwai mutane dasuke cikin bil adama,amma wlhy sukayi abu kace jikokin Iblis ne dasu hamana.Kwata kwata ba tausayi da imani a ransu
reply 0
Anonymous Mar 12, 07:55 AM

Ameen ameen nagode sosai baiwar Allah
reply 0
Zainab sani kazaure Mar 12, 10:10 AM
ayya kyi hkr had ur pains Allah y mka canji mafi alkhairi
reply 0

Related Posts


Trending

Does the meetup section have photos? Meetup
Are you ready!!! General
why is it too hard to find true love Relationship
How and when ake ZAKKAN fidda kai? Religion
need more light on Abortion during ramadan Religion
A medical solution for those suffering from Addiction Health
✨🌙عيد مبارك General
Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni Relationship
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship