MATA SAI ALLAH
Anonymous Mar 10, 10:11 PM

MATA SAI ALLAH 0

since 2020 ehna single dina kwatsam my cousin sister ta shiga rayuwata through face book mu ka fara chat har muka yi exchanging numbers before ma tin Tana Jss 3 nake son ta ammah naga yarinyace I just leave her sai ta girma, yarinya ta gir mah by that time ehna jin ehdan dai ba ehta bah to sai dai duniya ta tashi Wlh I love her more than my self, akwai yayan ta damuke kama da shi sosai saboda kama da muke maka kara shakuwah da ehnata sosai, ammah kuma ehna respecting din kai nah, ehta kuma takware da wola kan ci bata gir mama manya ni kuma I hate that, we fight or stop talking to each other like 1 to 2 or 3 months hka kuma dai mu shirya haka hka dai, last year an fara axumi naje gidan su time tin muna fada har tayi blocking dina a whatsapp bama chat sai Snapchat Ko shi din ma sama sama after naje gidan muka shirya Naji ma nakara Sonta kuma dai Ashe ehta din yau Dara ta dawo da ehta, she just tall me that tanaso ta chanza waya ni ma nace hk after anyi sallah xan chanza ehna using iPhone X ta matsaman sai munyi exchanging , kawai muka yi taba ni iPhone6 dinta ni kuma na nabata iPhone X dina , ai kuwa daga yin haka sai matsala tafara shi ga take fada man wai na turo dan Akwai wani guy neighbor dinsu ne yazo neman Izuni ah Wlh at that night bacci ma ya gagare ni gashi ga axumi bana iya sahur bana iya buda baki hk Duk na bina rame bana iya ci komai daga ruwah sai ruwah lokaci ehna 3level hk na daure naje nayi mgn agida after nayi mgn sai na je gunta nake fada mata ba yarinyar nan ta fada man wasu maganganu Marasa dadi kuma bayan ehta tace man natura ayi mgn yarinyar nan tace Wlh karya nake bata ce ba wai abun ban hau shi nifa kouh mgnr mata Naji anayi gida bana tsaya wah. na sauke nauyi naje nayi mgn ammah yarin yar nan ta karya tani kai. wani abunma baya faduwa shiyasa yanxu soyyah Ko burge ni bata yi 💔 MATA SAI ALLAH 🌚 LET CUT THE STORY 💔💔
post

Replies

(53)
Anonymous #1 Mar 10, 10:48 PM
Allah sarki... gaskia babu dadi 💔 hakuri zaka kara
reply 1
Anonymous #2 Mar 11, 01:35 AM
kpele ooo bro......hard luck
reply 1
Ramatu salihu Mar 11, 04:43 AM
Allah sarki don't worry ur wife will soon locate u d one day will cherish and love u just keep praying
reply 1
Anonymous Mar 11, 05:47 AM
Anonymous #3 Mar 11, 09:00 AM
Allah sarki ka turo gdan mu toh😁
reply 1
Anonymous Mar 11, 09:26 AM

😳serious
reply 0
Yazeed Mar 11, 10:34 AM
Nace shikenan iPhone x dinka
reply 1
Anonymous Mar 11, 11:18 AM

Wlh na kale ne kawai dan saboda relation din da muke dashi remember cousin sister dita ce babanta shine yayan babanmu ne Wlh da banda hk nan kowa yayi mata tsaye sai ta kawo ta Ko yan xu din ba wai tasha bane time kawai nake jira Wlh I most revenge back
reply 1
Masha Allah Mar 11, 11:56 AM

a'a ka kyaleta Allah zaiyi maka sakayya kayi hakuri Allah na tare da mai hkr,gsky bata kyauta ba, Allah ya azurtamu da mazaje nagari ku kuma Allah ya azurtaku da mata nagari
reply 0
Anonymous #4 Mar 11, 12:03 PM

🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 i cant stop laughing. baki san mutum sai ki ce ya tura gidan ku.
reply 0
Anonymous #4 Mar 11, 12:04 PM

ai dole ka zura ido. komai lokaci ne
reply 0
Anonymous Mar 11, 12:33 PM
Anonymous Mar 11, 12:35 PM

Insha allahu my time is near
reply 0
Anonymous #1 Mar 11, 12:38 PM

Yauwah dan uwa
reply 0
Anonymous #1 Mar 11, 12:40 PM

Wollah idan nice se kin biya ni ba ruwana da ke cousin dita ce koh mene
reply 0
Rukaiya Muhammad Mar 11, 12:45 PM
Dan uwa we all felt your pain deeply,amma.inkaji shawara karka rama just move on if I were you kenan.walh fight your conscious as if nothing happen try giving other ladies space I mean try moving on is not the end of duniya. pls karka ji haushin other innocent ladies,don't give her hurumin tayi nasara sam.wear a smile and confidence and also thank Allah SUBHANAHU wata'ala daya nuna maka tunwuri.Allah ya tausayamana duka Amin.
reply 0
Anonymous Mar 11, 12:46 PM

🌚
reply 0
Anonymous Mar 11, 12:46 PM

😎
reply 0
Anonymous Mar 11, 12:48 PM

for the sack of zumuntanayi kawai but with time
reply 2
Anonymous #1 Mar 11, 12:48 PM

Abeg ooo
reply 2
Anonymous #1 Mar 11, 12:49 PM

Eh toh kuma haka ne
reply 2
Yazeed Mar 11, 12:50 PM

matan yanxu basu da kunya oga ba wani cousin jeka tabaka wayarka wlh
reply 2
Anonymous #1 Mar 11, 12:50 PM

😁
reply 0
Anonymous Mar 11, 12:53 PM

😴cool
reply 2
Masha Allah Mar 11, 12:53 PM

insha Allah
reply 2

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage