Am very very disturbed about this, anytime I tell a guy or a lady I only have male friends sai su rika min wani kallo, am worried about it wlh, please is it not normal as a lady? and mostly they are online friends that we gist and laugh together koh haduwa bamu taba yi da wasu ba, wasu kuma once Amma sai a rika min kallon wacce bata da kamun Kai sbda ina da male friends.
To some is normal
while others sai ahankali..Kinsan guys sun saba da female girlfriends dinsu Suna shiririta da zuwa Yawo.so Suna daukan kamar to the ladies ma haka ni shiyasa I think..But me I don’t keep Boths
to ai Haram ne.
hajiya hakan haram ne ya sabawa koyarwar addinin musulunci, ayi kokari a gyara, kuma ki kauce ma duk abunda zai jawo miki zargi
ba fah haduwa muke ba, garin mu ma ba daya ba, cause I have no single frnd even a female friend bnda a garin mu, chatting ne da ake online sbda zaman shuru. but in Shima haramun ne sai na daina koh a online din
even online??
a addinance nothing like macce tayi abota da namiji ko namiji yayi abota da macce amma kuma yanxu anyi legalizing abun akan wayewa amma kuma agaskiya haramunne babu inda yazo a duk littafai.sharrin yahudawane kawai.my sister pls kiyi qoqari kidena ahankali kinji?kinga yanxu ma ana maki wani kallo akan abun dabahakaba so pls to avoid all zargi try and stop.kinsan ance sharrin duniya shine na qiyama.Allah yasa mudace.
nasan zakice wayewa ne......but tge truth is its haram to keep male friends ...yeah sometimes u feel like the male gender make better friends than females ..its normal...but then it's haram its haram....therefore runaway from it....a lady nd a guy don't meet or stay together withoit shaitan bring the 3rd company ....in this your case he will make u both chat wrongly
hakane, inshaa Allah I will try to avoid them. thank you
Masha Allah, noted inshaa Allah. shukran 👏
dole a riqa miki wani kallo, koh ni ban san in ga mace ta tara friends maza, asalin rashin kamun kai kenan, bazaki gane ba sai kin fara samun problem da saurayi/husband dinki akan su
rashin saurayin yasa nake frndship, nagaji da heartbreak 💔, shysa na hkura da relationship nake frndship kawai, it's because of depression, am lonely, shysa nake chat dasu sbda na kan samu nayi hira na manta da damuwa, Amma bawai nima dan ina so bane
Toh basically is haram mace ta samu male friends ba kyau,so amma abu yazo da zamani se ake maidashi kamar normal abu,relationship ma da akeyi bashida kyau,in aure ne ayi if babu ayi rabuwan mutunci,May Allah swt protect us all
Allah sarki, a wani gari kike?
Kaduna
Ameen ya rabbi
nima ina kd
oh Masha Allah
so ya zamuyi, I would like to know more about you
Comment has been deleted
done
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment