Feb 9, 07:18 PM

Domin samun albarka a gidajenmu

Ana karanta karshen Suratul Fathi: "Muhammadurrasulullah....." zuwa karshe kullum safe da yamma sau 1/3/. Sannan a koyawa yara domin albarka na sauka a gidan da ake karantawa. Allah Ya mana albarka

Replies

(4)
Feb 9, 08:00 PM
Feb 9, 08:45 PM
amin mun gode
Feb 9, 09:17 PM
jazakallahu khair
Feb 11, 10:29 AM
ameen thank you
×