Dan uwa mai neman macen da zata soka tsakanin ta da Allah ba dan abin duniya. Ga shawara zan baka. Akwai da yawa daga cikin yan uwa, dangi, abokan arziki ,makabta, da suke so su hada ka da wata ta jikin su, amma kana tunanin saboda abin hannun ka matan zasu yarda ba wai dan so na tsakani da Allah ba. Amma kai kafi son ka sami wacce bata san ko kai wanene ba wacce zata maka so na gaskiya. Mallam karya ne;hakan da kyar ya yiwu. Idan kaje wa macen zamanin nan a matsayin mara arziki Wallahi 99% zasu rabu dakai, saboda kowacce gidan hutu take nema. Ka rufa kanka asiri ka zabi mai hankali da natsuwa wacce akasan halinta na gaskiya. Idan kuwa ka ki, zaka zabo kura da fatar akuya. Yawanci matan yanzu babu soyayya ko Allah a ransu. Kudi kawai ne maganin su.
Ku diba kugani. Idan latecomer ya aure maka budurwar da kuka dade kuna soyayya; sai ace ai addu'ar ta ne da take na Allah Ya zaba mata mafi alkhairi ne Allah Ya amsa. Ammafa idan kaine ka rabu da ita ka auri wata sai ace yaudara kayi. Irin shara'ar son zuciyar da sukeyi kenan.
Mallam idan kanada kudin ka , kazaba , ka darje kafin ka aura. Kuma ka ja layi bayan aure. Dan kudinka aka aureki. Idan kuma kai talakane sai kajira "zabin Allah". Dan haka suke cewa " zabin Allah" amma Wallahi munafunci ne da karya, domin babu Allah a lamarin matan zamani. Mallam idan zaka iya, kayi hakuri ka tara kudi kafin ka soma neman macen aure.
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Wai Allah ya zaba mata mafi alkhairi ne.
Toh buroda, bari mu jira zabin Allah.
Allah ya hankado ta soon.
YAN uwana maza adage da niman kudi don soyayya baya taba kasan cewa ba kudi ballan tana aure
Ba wani so fa... Its all money. Na gano so qarya ne. Idan bakada kudi ba wacce zata so ka
wannan maganar gaskiya ce rayuwar ce ta sauya sosai mata nason Mai kudi haka Suma mazan wadansu daga cikin su suka zama.fatan mu dai Allah y hadamu da Abokan zama na gari waenda zasu somu tsakani da Allah
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
To muma de zabin Allah muke jira
Yau kam karanta comment zanyi so pls a taqaita rubutu😁
Thank you sis🤩 Ameen
😃😃
Toh, Allah ya kawo mana su nan ba da dade wa ba.
Ameen 🤲🏽
Amma kin fi kowa commenting
Ameen s ameen
Laaah eh fa nima sai yanzu naga nafi kowa😁
🤣🤣🤣🤣
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment