Bari muji Ra'ayin Ladies/Mata
Anonymous Dec 26, 06:47 AM

Bari muji Ra'ayin Ladies/Mata 1

Zaki iya cewa kina son namijin da kika ga ya yayi miki Kuma ya kwanta miki a rai? Idan amsan ki yes ne. Ki bamu hanyoyin da Zaki bi na cimma burin ki.
post

Replies

(83)
Baffancy Dec 26, 09:58 AM

Gsky ne duk da ni bana cikin tsarin amma soyayyar gsky kamar t mutu a wannan zamanin duk baza'a rasa masu yinta ba amma nasan basu d yawa...kuma maganar d kika fadi itace dai-dai ba zancan a kalubalanceta amma idan kk bi t wani fannin kuma zakiga a duk unguwarku bazaki samu mutum biyu masu irin wannan kokarin ba
reply 1
Baffancy Dec 26, 10:05 AM
Aisha Muhammad Aminu Dec 26, 10:45 AM

Thats actually not love tun daga farko akwai abinda takeso a tattare dakai, idan mace nason namiji tsakani da Allah kawai tsantsar so, she can sacrifice her happiness for his, she can be by his side at his worst kasan anacewa so hana ganin laifi komai ze mata bazata ga laifinshiba kuma she can run extra miles to be with him komai ze faru. Soyayyar gaskiya dabance Allah y bamu maso qaunarmu da gaske.
reply 1
Dr A A Dec 26, 10:53 AM

haba don allah 🌚🌚 ba wani cika baki ko ke kika bayyana a gabana kuma nagan kinmin sai walla nace ina son ki keni fa abu daya ne kawai yake saka idan ina son mace na kiyimata magana shine idan tana tare da kawayenta daga uku zuwa sama. wannan xan iya hkr sai na ganta ita kadai ki su biu🀨
reply 0
Firdausi Ahmad Dec 26, 10:54 AM

wai garin mu daya🀣🀣
reply 0
Dr A A Dec 26, 10:55 AM

baffa ka rainani ko 🌚🌚 zan zaneka walla
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 11:17 AM

Dan Allah idan zaka Zane shi ka mun magana zan taya ka 😹
reply 0
Dr A A Dec 26, 12:00 PM

better walla don ynx ina tsaraki 🌚
reply 0
Dr A A Dec 26, 12:05 PM
Baffancy Dec 26, 12:10 PM

🀣🀣🀣🀣 wato zaneni zakai ma kenan ko to wollh idan d rabo kazo ka koma d fashasshen jiki
reply 0
Baffancy Dec 26, 12:13 PM
Zahrau haladu Dec 26, 12:15 PM

Eh mana ka fiya Neman magana ne
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 12:16 PM

πŸ™„πŸ™„πŸ™„πŸ™„πŸ™„πŸ™„πŸ™„
reply 0
Seeyermerh Dec 26, 01:31 PM
gaskia bazan iya ba zan dai nuna kasa alama but bazan iya cewa inah son sa ba impossible
reply 0
Seeyermerh Dec 26, 01:35 PM
wasu mazan nada wulakanci shiyasa mata suke kin fada suna so saidai su rike a rai koh kn nuna alama
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 02:26 PM
bari mubari manya suyi mgn sai muji sirrin muma
reply 0
Jibril saeed Dec 26, 04:18 PM

haba dai
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 04:25 PM

Da gaske
reply 0
Anonymous #2 Dec 26, 06:15 PM
Ni da son sai dai mu mutuπŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Dr A A Dec 26, 08:46 PM
Ummu-Salmerh Dec 26, 11:44 PM
Idan har shi din ya cancanci a so shi,kuma ya haΙ—a duka qualities da Manzon Allah (S.A.W) yayi umarni da a duba a yayin zabar mijin aure ma'ana mai addini ne sannan kuma mai kyawawan Ι—abi'u,toh ni dinnan zan iya gabatar da kaina gareshi in Kuma fada mai ina sonsa tunda hakan ba baqon Abu bane yasha faruwa tun a zamanin Manzon Allah (S.A.W) da kuma Sahabbai Mune dai mutanen yanzu muke ganin kaman wai qasqanci ne ko kuma zubar da aji ne dan mace tace tana son namiji,ko daya ba haka bane hasali ma shine abu mafi dacewa dan Manzon Allah (S.A.W) yayi mana umarni da duk wanda mukeso to mu fada masa muna sonsa,duk namijin da yake da hankali/tunani da kuma ilimi (na addini) sannan yasan abunda yakeyi,to bazai taba wulakanta mace wai dan ta nuna tana sonsa ba,dan yasan abun yanada asali kuma bai saΙ“ama addini ba. Allah yasa mu dace.
reply 1
Anonymous #1 Dec 27, 06:12 PM
why not, as long as he is religious,nice,kind.like seriously I don't see anything wrong with that.to cut the story short, I have once asked a guy I have been crushing on and observing for months.thus it was quite funny ama bayan na fada it became in the past and I get to understand how men actually master the courage to ask a girl out. Hanyoyi... first you have to know were he visits frequently,the road he follows,and maybe few of his friends,am not saying you should be a stalker, let's say yana da shago ko Kuma Yana da wani shago da yake zama always,you can pass there maybe twice a week,or go to the shop to buy something, and when pass act mature, and not that you should frown smile a bit😊,and with time am sure he will notice you, that will make it easier, Okay in a situation where by you don't know him physically, maybe you just know him through Instagram or Facebook or any social media handles, thennn,you start by liking his pics, commenting on his post in a matured way and not always.thanks hope it will help a little 😊πŸ₯°
reply 0
Jibril saeed Dec 27, 09:22 PM

no garinmu daban
reply 0
Zahrau haladu Dec 27, 10:09 PM

Hahaha ok to azare ina zama a. Abj
reply 1
Jibril saeed Dec 27, 11:24 PM

am not in abj.my state of origin is nasarawa
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General