Bari muji Ra'ayin Ladies/Mata
Anonymous Dec 26, 06:47 AM

Bari muji Ra'ayin Ladies/Mata 0

Zaki iya cewa kina son namijin da kika ga ya yayi miki Kuma ya kwanta miki a rai? Idan amsan ki yes ne. Ki bamu hanyoyin da Zaki bi na cimma burin ki.
post

Replies

(83)
Zahrau haladu Dec 26, 06:59 AM
Yas zan iya 😁but kafin na fadamasa sai na fara fahimtar addinin sa da kuma dabi'un sa saboda gundun wulakan ci
reply 8
Zahrau haladu Dec 26, 07:19 AM

🙄Aa bakaji na ce sai na fahimci addinin mutum ba Kuma at ba wai kawai zan zo nace wane ina son Kaba bane alamu kawai zan bar maka a zuciya ta yadda mutum zai a ransa wance fa Sona take 😄idan kuma yaqi ya gane to sai a tifo a fadamasa kawai ni fa wane san..........nake 🙈
reply 1
Dr A A Dec 26, 08:05 AM
bara mu labe a comment muji sirrin yanda abun yake
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 08:22 AM

Garin mu daya da kai
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 08:24 AM

Ahhh fa ba wani labe kufito kuma ku fadi naku ra'ayin 🤨
reply 0
Baffancy Dec 26, 08:28 AM
Bari mu futo d kaskon jin wutar mu muzo baki group munlabe muga amsoshin ku...
reply 0
Zahrau haladu Dec 26, 08:29 AM

No ba zan fada ba wanan sirrinane ehhhhe😅 Ba wani tambaya da zamu Sha shikenan ba dama mutum ya fadi ya'ayinsa sai a ce sai an masa tambaya😞
reply 1
Aisha Muhammad Aminu Dec 26, 08:57 AM
I can cause it's accepted religiously, if u sincerely love him for the sake of almighty. I will follow this ways first -patience -prayers -Fasting -charity -Investigate on him (everything about him) though u can only know some but I will make sure to find out the important informations. -Find all the possible ways to connect with him (remember ur on prayers inshaallah Allah will find a simple way for u to connect) -Try all ur very best to let him know u.( Show ur positive side first and let him know u with what he admire/like) -Start with something different inform of discussing may be that can bound u too -Communicate with him even by DM but not too frequent. -Show some care, respect and affection to him, his family, parents etc -Gifts for him or his family -Make sure u have leave a memory of something he can remember u with in case -Confess then but not directly in a different way -Keep praying even if it turns out negative -Mark u; No matter how don't give him a way to disrespect u. Inshaallah if he is destined to be urs u will have him by the grace of Almighty.
reply 6
Baffancy Dec 26, 09:01 AM

akwai amsa mana gashinan kuna rubutowa muna gani
reply 0
Baffancy Dec 26, 09:04 AM

kaiiiiii jama'a baiwar Allah Anya kuwa a matan yanxu akwai wacce duk zata tsaya akan namiji tayi wannan abubuwan...bayan matan koda suna sonka akan su fadama gwanda su hakura🤔🤔🤔🤔 Doc tayani duba akan wannan lamarin
reply 0
Khadija Abdullah Dec 26, 09:12 AM
you starting a tru relationship is not a joke for as far as we understand each other and we really want make it happen then so be it
reply 2
Aisha Muhammad Aminu Dec 26, 09:16 AM

Amin sister thank u, Allah y mana albarka duka 💞
reply 0
Khadija Abdullah Dec 26, 09:16 AM

my pleasure 😇
reply 1
Dr A A Dec 26, 09:17 AM

to ai mu daka bama wani labe labe ni dai once ina son yarinya tofa komai girman ta sai ma fada mata sai dai idan bamu hadu gani gata ba. sai dai kawai duk abunda zatace ya rage gareta
reply 0
Dr A A Dec 26, 09:27 AM

that's true talk sister but yan matan wanann zamani namu 99% basa iya bin wayan nan steps wallah sun fison da sun ganka gurin daukan amarya ko gurin wani dinner kaci wanka ka dora hula akai da dan sajen ka ka samu wani glas fari ka saka ko kana kwasan rawa wallahi ko istikhara ba zata tsaya yi ba idanuwanta zasu rufe ne sai kai donshi wani lokaci ake samun matslan sakin aure coz sai anyi auren cikin dan lokaci kadan daga baya zata gano cewa ba sonka take ba fa then kai ma din dama ita ta kawo kanta so i don't care daga man ba sai ta fara rubutu a arewamatch ko NB cewa auren mu 6month amma naji gaba daya bana son mijina🌚
reply 2
Zahrau haladu Dec 26, 09:28 AM

Wallah da akwai duk lalacewar zamani na Allah basa karewa and Kuma da kace mace da tace maka tana sonka gwara da hakura ay kuka jawo idan akace ana son ku sai wulakan ci ya biyo baya ba dama tayi magana sai a ce ay kekika ce kina Sona ga Kuma society Suma suyita magana ay wance Bata da kunya this and that ayita de magana ana zaginta ana fadamata bakar magana bayan musan ba haramun ta aikata ba but an girmama al'ada akan addini Allah de ya kyauta yasa mu dace
reply 2
Zahrau haladu Dec 26, 09:32 AM

Ay sister na ta gama fadan komai so ba sai nace wani Abu ba
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage