How to do a gist with your girlfriend
Anonymous Dec 25, 01:17 AM

How to do a gist with your girlfriend 0

Aslm Alaikum wallahi Ni damuwa ta shine Sai na kasa hira da budurwar da nake so Alhamdulillah I'm graduate and ina da ilimin addini Kuma har yanzu Ina nema I'm 22yrs pls wai masu budurwa da zanga suna ta waya pls wai don Allah me ake cewa ne nifa da mun gaisa ya kike ya gida wallahi shinenan Sai na rasa abin fada dole Sai dai na hakura da ita duk yadda nake sonta ban Iya hira ba taya zan koya Kuma a haka za'a samu matar aure? Pls help your bro😭
post

Replies

(39)
Dr A A Dec 25, 10:39 PM

ok mss fadeelatullah na barmaki wannan aikin coz kin san ni ina soma yar uwata abunda nake soma kaina
reply 0
Abu-Bakr Dec 26, 08:04 AM

haba Dan uwa ataimakamin da tutorial
reply 0
Abu-Bakr Dec 26, 08:07 AM

Duk sanda natuna sainayi dariya sosai
reply 0
Dr A A Dec 26, 09:02 AM

fadeela zata maka komai ka ajiye mata ig handle enka kawai🌚
reply 0
Saudat Mansur Dec 26, 12:31 PM
Abu-Bakr Dec 26, 02:21 PM

Allah karkasa irin wannan abu yasake faruwa dani
reply 0
Saudat Mansur Dec 26, 03:28 PM

Ameen ya hayyu ya qayyum
reply 0
Abu-Bakr Dec 26, 05:43 PM

Nagode sister
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage