How to do a gist with your girlfriend
Anonymous Dec 25, 01:17 AM

How to do a gist with your girlfriend 0

Aslm Alaikum wallahi Ni damuwa ta shine Sai na kasa hira da budurwar da nake so Alhamdulillah I'm graduate and ina da ilimin addini Kuma har yanzu Ina nema I'm 22yrs pls wai masu budurwa da zanga suna ta waya pls wai don Allah me ake cewa ne nifa da mun gaisa ya kike ya gida wallahi shinenan Sai na rasa abin fada dole Sai dai na hakura da ita duk yadda nake sonta ban Iya hira ba taya zan koya Kuma a haka za'a samu matar aure? Pls help your bro😭
post

Replies

(39)
Dr A A Dec 25, 05:44 AM
saura kadan ta rabu da kai walla🌚. don walla mace wata duk yanda kake bata kulawa idan har yar wayar nan kuke koda yaushe ba ki kuma kana zuwa gurinta akai akai gani take baka bata kulawa🌚 ko baka sonta
reply 0
Elsadeeq sk Dec 25, 07:39 AM
wait To itama bata iya hiran ba ? ae ba dole kaine zaka bada labarin ba all the time Indai tana sonka zata dinga dakko topic kuna hira akai kuma Topic zaka dinga samu all the time shine baza ka rasa Abin cewa ba
reply 4
Khadija Abdullah Dec 25, 08:14 AM

no wani koda bai da surutu macin tana da surutu ai is not all about him there friends so idan namiji beda surutu as a woman make him talk
reply 0
Khadija Abdullah Dec 25, 09:31 AM

haka ne most are feeling too big like his the man he's should be the one talking your understand that can't thing πŸ˜‚
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:46 AM

we talkative a lokacin da muna soyayya wllh na taba morethen 5hrs muna waya
reply 0
Khadija Abdullah Dec 25, 12:27 PM
Abu-Bakr Dec 25, 01:03 PM
Hmmm God when
reply 0
Saudat Mansur Dec 25, 02:11 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Abu-Bakr Dec 25, 04:15 PM

Gsky yaka mata dai nayi zuciya nayi budurwa nagaji da tsokanan da abokai kemin gashi anan ma kowa nata kawo relationship issue dinshi
reply 0
Dr A A Dec 25, 05:12 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Dr A A Dec 25, 05:13 PM

oya yi mgna
reply 0
Khadija Abdullah Dec 25, 05:13 PM

no be true I talk am?
reply 0
Dr A A Dec 25, 05:16 PM

kusan haka ne gsky
reply 0
Khadija Abdullah Dec 25, 05:17 PM

yeah haka ne
reply 0
Abu-Bakr Dec 25, 06:09 PM

zamu kokarta kam Amma fa tsoron mata ya zama dole
reply 0
Saudat Mansur Dec 25, 06:18 PM

Karka bani kunya mana🀌
reply 0
Abu-Bakr Dec 25, 06:59 PM

Bazaki gane bane last time dat i tried to approach a girl i just keep on stammering kunya duk yabi yamin yawa
reply 0
Saudat Mansur Dec 25, 08:02 PM
Abu-Bakr Dec 25, 09:04 PM

of cus yes tundaga ranar nakasa daga ido na kalle idon ta guduwa kawai nake innaganta
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:20 PM

to ae hikenan dejer
reply 0
Khadija Abdullah Dec 25, 09:21 PM

πŸ€—πŸ€—
reply 0
Saudat Mansur Dec 25, 09:25 PM
Dr A A Dec 25, 10:28 PM
Dr A A Dec 25, 10:28 PM

gsky sai ya biya kafin nan amai tutorial 🌚🌚
reply 0
Fadeelahhh Dec 25, 10:32 PM

Haba dai Mr. Dr, Wannan ai aikin Allah ne, ladan ka na sama
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage