Assalam Alaikum family,please i need your help on this am a girl,and unmarried so here is something that is disturbing me,nakasance mace me karfin sha'awa but Alhamdulillah i know how to handle myself without committing any bad things,so this two days senake samun wani matsala,zan kwanta bacci lfy lao banji nayi mafarki bah kowanni abu yafaru dani bah sede kawai natashi najini ajike shne nakeson akara min ilmi wanka ya kamanine kobe kamani bah Cox the thing is really disturbing me and kuma sometimes ma ena xaune batare dayin tunani mara kyauba koh yin wani abun mara kyau shima senajini najike please shima xanyi wanka ne not,please help a sis🙏
Wassalam. In normal discharge ne zakiyi sarki ne kawai ma'ana zaki wanke wurin ne yanda kike normal sarki kiyi sallah ki abunki. Amma fa bazakiyi using wannan pant dake jikin ki ba har sai kin wanke. Allah yasa mu dace.
Tho a wasu malamai sukace in har abu zai fita daga jikin mutum it’s base on 2 things na farko it’s either kinyi mafarki kinji dadi tho wannan wanka ya kamaki na Biyu kuma abu zai iya fita a jikin mutum idan wahala takai wahala Ko kuma abu ya tsoratar da mutum tho wannan ba sai yayi wanka ba. Allah yasa mu dace
But base on ur issue sis gaskia ki riqa wanka koba komai kince kina da qarfin desire and it can lead to koda film kike kallo all this kinda India dasu Korea something can make u have that feeling so please anytime kika ji u are in that situation best solution kiyi wanka ki cire kokonto
Allah yasa mu dace Allah ya kyauta
maniyi maziyi da kuka wadiyi suna fa ban banci ko a gurin fitowar su kuma da yajayin su
maniyi wani farin ruwa ne mai kauri wanda a duk lokacin da zai fito mafi yawan lokuta sai kaji ajikinka sabida yana fitowa ne da karfi yanda zaiyi wuya ka iya tsayar dashi
haka kuma yana fitowa ne yayin babbar shaawa ko sex haka
maniyi ba najasa bane amma idan ya fito doli sai anyi wanka
idana ka/kin tashi da safe kagan ya fitoma ko bakayi mafarki ba ko kana kokonto to zakayi wanka ne
ida kayi mafarki kuma bakagan komai ya fito ma ba ti ba zakayi wankan ba idan kuma kayi mafarki kuma ka ganshi shima zakayi wanka ne
Maziyi
maziyi yana fitowa ne yayin karamar shaawa( wasa, kiss,hug, kalle kalle da sauransu) idan namiji ne al aurar shi zata mike idan ta kwanta sai ya fito yana da wuya kaji alaman ya fitoma sai dai idan ka duna al aurar ka
hukuncin sa kuma shine : baayi mar wanka zakayi tsarkine ka wanke al aurarka tin daga sama har kasa kuka sai ka cire pant en da ke jikin ki/ka sai kayi salla abunki babu laifi
wadiyi
wani shima farin ruwa ne amma marar kauri yana fitowa ne karshen fitsari idan ka kare fitsari sai kagan wano farin ruwa ya fito amma mafi yawa gsky yafi fitowa tsoffi
shika hukuncin sa baa mai wanka kawai zakayi tsalki ne abunka
dai dai allah ka bamu lada kuskure kuma allah ya yafe mana domin karin bayani a tuntubi mallamai ko aduna littafin ahlari on youtube (Addinina) akawai wani karatun littafin ahlari inaga da aka dora zaa fahimta sosai inshaallah
wslm idan bacci kikayi ba tare da mafarki ba koh jin dadi bazakiyi wanka ba tsarki zakiyi kawae but tunda kince kina da karfin sha awa sai kina yin wankan koh da zaki kara kubutar da kanki karki aikata mara kyau sannan kina yawan zama da alwala hkn ma zai na kubutar d zuciyarki wurin tunanin aikata mara kyau
jaxakallahu khairan Ameen ya xuljalal wal ikram
akwai expired spam wanda shima idan yayi yawa yana fita a ko Wani time ba tare da mafarkii ko sex bah amma idan mutun yana kokonto kawai yayi wanka
Mata masu fama da irin wannan matsalolin akwai wata doctor na'ima tana page a Instagram zaku iya following din ta saboda tambaya da karuwa sunan page din Girls _talk_ series
To poster abunda yakamata ki rike shine idan acikin barcinki kinyi mafalki kuma kikaji dadi amma bakiga maniyyi ba to wanka bai kamaki ba amma the moment kika tashi daga barci kikaga maniyyi to wanka ya kamaki ko da kuwa baki tuna abunda ya faru wato kinyi mafalki ko bakiyi ba
I stand to be corrected pls 🙏
Wow.. The kind of Babe i want 🙈🙈
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment