Bare Ta Auri Dan Fulani
Anonymous Dec 22, 01:01 AM

Bare Ta Auri Dan Fulani 0

why is it that in har dan fulani ya auri wacca ba fulani ba there's problem, komin wayewan familin shi kuga ana treating dinta somehow, is it a crime to like a Fulani guy!!!
post

Replies

(114)
Nameer Dec 23, 08:38 AM

Lol. bari Saudat din tafito sai in mika sadakin. kasan manya ba'a tashi bacci da wuri.
reply 0
Baffancy Dec 23, 08:51 AM

@Nameer kace abin har yakai ga biyan sadaki kenan lalle nayi bacci da yawa...🤔🤔 bari tun daga yanxu in tafi kauyenmu in aro babbar rigar kaka na sbd diban alewa
reply 0
Baffancy Dec 23, 08:53 AM

Su meenarh ma masu labe sanyin ya barku kun fito kenan
reply 1
Nameer Dec 23, 09:10 AM

Sune masu bacci da Ido daya.
reply 0
Baffancy Dec 23, 09:31 AM

To kayi sauri Dan kar y tafi gona
reply 0
Baffancy Dec 23, 09:31 AM

eh mana masu likimo kenan
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 02:39 PM

Wannan zance ba haka yake ba na rigaku tashi ma😃
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 02:43 PM

ya Riga ya tafi tuni😂
reply 0
Nameer Dec 23, 06:06 PM

Shine ba'a ganki ba sai yanzu?
reply 0
Nameer Dec 23, 06:07 PM

Mun same shi ai.har mun karba. yanzu ke kawai ake jira.
reply 1
Baffancy Dec 23, 06:39 PM

kaji wayo to bazaki sha ba sarkin kwadayi
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 06:54 PM

Gani na bayyana
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 06:56 PM

Toh naga dai mama cewa tayi ka diba ka bani shine ka shanye,saina fada mata😭
reply 0
Baffancy Dec 23, 08:09 PM

🤔🤔🤔🤔 kaiiii kuma fa kinga hakane to badan hakinki ba gobe zan baki har na yau amma banda........😎
reply 0
Baffancy Dec 23, 08:45 PM

hhhhhh lalle kam @Nameer kana jin mutuniyar ko
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 09:21 PM

🤔 Kaji hadin fada ni menace,yau duk banyi magana ba🤐
reply 0
Baffancy Dec 23, 09:24 PM

Hhhhhhhh taji tsoro a bata ruwan madaci tasha tayi wanke-wanke
reply 0
Nameer Dec 23, 09:30 PM

sannu da bayyano wa.
reply 1
Nameer Dec 23, 09:31 PM

Lalalalalalala @Baffancy wayace kaba er kwadayin nan kunu na?
reply 0
Nameer Dec 23, 09:32 PM

Fita maganan ta. wa zai bata?
reply 0
Nameer Dec 23, 09:33 PM

Keda throught the day ina ta jiran ki, zuwan ki kawai kika wasa min kasa a ido.
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 09:35 PM
Saudat Mansur Dec 23, 09:36 PM

Tun asuba nake gidan Nan Nina bude kofa ma
reply 0
Nameer Dec 23, 09:40 PM

Nawa ne mana, ina da rabo aciki. @Baffancy pls zo ka gaya mata.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage