Bare Ta Auri Dan Fulani
Anonymous Dec 22, 01:01 AM

Bare Ta Auri Dan Fulani 0

why is it that in har dan fulani ya auri wacca ba fulani ba there's problem, komin wayewan familin shi kuga ana treating dinta somehow, is it a crime to like a Fulani guy!!!
post

Replies

(114)
Nameer Dec 22, 12:55 PM

Gaya min wani bafulatanin ne kike crushing?
reply 0
Baffancy Dec 22, 12:56 PM

tambayeta dai
reply 1
Saudat Mansur Dec 22, 12:59 PM
Saudat Mansur Dec 22, 01:00 PM

🤐🤐🤐🤐
reply 0
Nameer Dec 22, 01:00 PM

Ki fada fa mutaya ki. kar kije kiyi ta tunani
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 01:02 PM

Aradu bani bace🙆🙆
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 01:04 PM

Babu ko Daya kawai dai nayi Muji Kara ne😎
reply 0
Baffancy Dec 22, 01:04 PM

kinga ki fadi gsky inma kece mu kamaki zamuyi ba
reply 0
Nameer Dec 22, 01:05 PM

Toh zamu baki dan Fulani
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 01:18 PM

Ayi haka😂😂😂
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 01:19 PM
Meenerh MG Dec 22, 01:24 PM
hakane fah… I’ve once dated a fulani guy but abin didn’t work out at last cos am not fulani.. it hurts so much after a long time of waiting … if u can try and avoid them though ba duka ne daya ba
reply 1
Sgabdo Dec 22, 01:31 PM
toh Fah.....Am Fulani But Seriously akoi kamshin gaskia a Maganan Ki ....But ba Duka Bane
reply 1
Nameer Dec 22, 01:35 PM

Eh. In Sha Allah. in kin amince
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 02:03 PM

karfa tafiya tayi tafiya ayi out dani kasa baffancy yamun dariyar😂
reply 1
Nameer Dec 22, 02:37 PM

bawanda zaiyi out dake. Kere kawai amincewan ki ake nema
reply 0
Saudat Mansur Dec 22, 02:55 PM

Na baka wuka da mama😎
reply 0
Nameer Dec 22, 02:58 PM

Toh shikenan. ya za'ayi asame ki?
reply 0
Ahjummaah Dec 22, 07:47 PM
To be honest ko hausawa sunada nasu kabilanci kai in fact kowane yare yanada nashi kawai dai in kanada kudi kayi mgnin kowane kabilanci . Allah dai yasa mudace 😔 ka mana mgnin wannan abun
reply 0
Baffancy Dec 22, 10:01 PM

malama saudatu in kin gani kina so dai to kiyi magana wollh karki boye abin yazo yana daminki
reply 0
Baffancy Dec 22, 10:03 PM

sbd Allah y za'ai a bayar d wannan wuka d naman bana nan .....to kuma idan kukai haka waye zai rike a yanka
reply 0
Baffancy Dec 22, 10:04 PM

Yauwa to in ba tsoro ba a fadi
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 04:48 AM

🤔 kurum ba Wani kace nace kawo inda zan samoku😂
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 04:51 AM

Kuma fa gaskiya ne 🤔,da sake Azo chanja Batu,nameer come forward 😎
reply 0
Saudat Mansur Dec 23, 04:52 AM

Ba Wani tsoro sai Dan tsaro👀
reply 0
Nameer Dec 23, 06:17 AM

Ehen gani nan 👀 @saudat Mansur @Baffancy zo ku shaida
reply 0
Baffancy Dec 23, 08:29 AM

🤸🤸🤸🤸gani na shigo😎😎 da kofin koko na a hannu sbd kunsan fulani sai da tsaro😎
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage