Dec 15, 04:24 PM

Masu samari a kasar waje how are you coping?

how is the long distance relationship going, lna da saurayi da yake karatu a Dubai we always chat and make calls, but the problem is ni inaso naganshi a zahiri,please ni kadai ce nake jin haka kodai kowa haka yake ji? is it okay for me to complain about it because it's getting to 2yrs

Replies

(16)
Dec 15, 04:26 PM
you guys should be doing video call. ko kinason ya dawo ne?
Dec 15, 04:55 PM
Jibril saeed Dec 15, 04:26 PM

you guys should be doing video call. ko kinason ya dawo ne?

1
To ay matsalar tata ba ta video call ba ce so take ya dawo koh in ce ya zo su hadu a reality
Dec 15, 05:02 PM
But sis kafin ki fara soyayya da shi bai fadamiki cewa yana karatu a kasar wajan bane and Kuma ba zai dawo kwana kusa ba Ida ya fadamiki to miyasa kika fara abunda kin san baza ki iya jurewa ba yanzu de shawara naki ne idan kin ga bazaki iya to a kara hakuri idan kuma bazaki iya ki fadamasa kusan abunyi Allah ya muku zabi Mafi alkari Ameen
Dec 15, 06:09 PM
long distance rlp gaskia yanada cin rai wani sa'in ma sai kaji kamar I wnt work out.. Allah tabbatar da Alheri
Dec 15, 06:25 PM
but doesn't he have any relatives here in Nigeria why can't he come to visit them so that u too would have dey opportunity to talk to physically
Dec 15, 07:29 PM
Jibril saeed Dec 15, 04:26 PM

you guys should be doing video call. ko kinason ya dawo ne?

1
munayi, its just that ina son ganin shi zahiri and it's getting long ne 2yrs fa
Dec 15, 07:31 PM
Zahrau haladu Dec 15, 05:02 PM
But sis kafin ki fara soyayya da shi bai fadamiki cewa yana karatu a kasar wajan bane and Kuma ba zai dawo kwana kusa ba Ida ya fadamiki to miyasa kika fara abunda kin san baza ki iya jurewa ba yanzu [...] But sis kafin ki fara soyayya da shi bai fadamiki cewa yana karatu a kasar wajan bane and Kuma ba zai dawo kwana kusa ba Ida ya fadamiki to miyasa kika fara abunda kin san baza ki iya jurewa ba yanzu de shawara naki ne idan kin ga bazaki iya to a kara hakuri idan kuma bazaki iya ki fadamasa kusan abunyi Allah ya muku zabi Mafi alkari Ameen
1
nasani amma ban taba tunanin abin zai zama haka ba
Dec 15, 07:32 PM
Miemah Dec 15, 06:09 PM

long distance rlp gaskia yanada cin rai wani sa'in ma sai kaji kamar I wnt work out.. Allah tabbatar da Alheri

1
amin fa sis it's not easy
Dec 15, 07:35 PM
Humaira Nura Dec 15, 06:25 PM

but doesn't he have any relatives here in Nigeria why can't he come to visit them so that u too would have dey opportunity to talk to physically

1
family shi suna nan,yafi so sai ya gama zai dawo gaba daya
Dec 15, 08:53 PM
Comment has been deleted
2yrs ba wasa bafa
Dec 15, 11:23 PM
Ah its a normal thing indai kuna communicating its not a big deal sha,sedai wani lokacin zaka dan dnga wasuwasi ganin ba tare kuke ba
Dec 16, 06:17 AM
Humaira Nura Dec 15, 06:25 PM

but doesn't he have any relatives here in Nigeria why can't he come to visit them so that u too would have dey opportunity to talk to physically

1
in yadawo baxae komah bah cox an hanah Nigerians shigah chan sae u r age of 40 above. ƙila baekae bah kumah
Dec 16, 11:06 AM
There must be something, cos in lfy qalau kuma yana sonki yakamata yazo ya ganki ai, as u said its getting to 2yrs ko baizo don ke ba ai yana da parents ko kuma suma parents din nashi karatu suke a dubai 😪😝😝
Dec 16, 11:47 AM
Anonymous #1 Dec 15, 07:35 PM

family shi suna nan,yafi so sai ya gama zai dawo gaba daya

0
toh gaskia my advice to u is that u also be patient and wait for a time I feel ur pain but be patient is just dey matter of time
Dec 16, 11:48 AM
Adan Dec 16, 06:17 AM

in yadawo baxae komah bah cox an hanah Nigerians shigah chan sae u r age of 40 above. ƙila baekae bah kumah

0
ohk nagane toh hakuri shine mafita gaskiya
Dec 18, 05:32 PM
Zahrau haladu Dec 15, 04:55 PM

To ay matsalar tata ba ta video call ba ce so take ya dawo koh in ce ya zo su hadu a reality

1
Gsky dai gani da ido yafi komai
×