Assalamu alaikum AMM dan Allah a tambayamin wai yaushene yakamata mutum yasan genotype dinsa, kuma yaushene yakamata aje ayi gwaji a asibi na HIV, Genotype, drug etc kafin soyayya tayi nisane ko kuma sai bayan an saka rana ?
kafin tayi nisa
From the start of your relationship, know your partners genotype before you even go far in your relationship.
Ya kamata kasan naka tun yanzu ma.
from the beginning of the relationship to avoid time wastage and had I known!!!!!
not everyone cares about genotype
Then they live to regret their actions.
Tor ai yakamata ace kowa yasa Genotype dinsa bama sai antashi aure ba, Kuma yakamata kafin ayi nisa da soyayya a dinga gwadawa saboda kada yazo sai kunyi nisa kun shaqu kuma a gwada ba'a samu abinda akeso ba!
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment