Assalamu Alaikum Yan'uwana. I am writing this with a heavy heart. I have been through a lot of in my life that would have broken many. But I always tried to count my blessings and thank Allah for all the good things in my life. Alhamdulillah Alhamdulillah 😊.
Ya Allah ina rokonka kamar yanda na yi kokarin riqe mutuncina da budurcina for 29 years Ya Allah Ka bani iko da qarfin kai shi dakin mijina. Ko wanne mutum akwai dalilinsa na son shiga bautar aure ni dalilina shine in kare kaina daga zunubi, in tsare mutuncin zuri’ata, in yi alfahari da haqurina kuma in gode ma Allah da imanina. Ina kyamar zina ina mutuqar kishin jikina kuma na qi yarda in zama jakar gayu.
Yan'uwanka na jini su goranta maka, dangin uwa magana na uba korafi, makota gulma, kakanni tambaya, qawaye wance har yanzu dai baki aure ba? Cousins su wance an tsaya ruwan ido. Komai yana da lokaci amma mutane ke nauyaya maka dakon jiran, komai akwai dalili ina laifin a maka addu'a, ko baka yi auren don biyan buqatar sha'awa ba ka yi don farin cikin da samun 'ya'ya ke zuwa da shi. Wa ya ke badawa in ba Allah ba? Wa Ya isa ya tilastama Allah ne?? Ubangijin Jannatul Firdaus Mai Yin komai a lokacin da Ya so. Na yi addu'ar shekaru masu yawa, na yi sallar dare, na yi azumi, na yi sadaka na saka mutanen kirki su mun addu'a amma maza mayaudara, maqaryata da madamfara na ke cin karo da su. Ya Allah Ka sanni ka san kyakykyawar zuciyata, Allah Ka taimake ni 🤲🏼😭.
subhanallahi 😂naki yafi nawa worst gaskiya😂, ni Sai once in a while ma ake min zanchen, suna yin magana zan ce musu lokaci Idan yazo kona shirya ko ban shirya ba Sai anyi, so Dey should rest😂 I'm just 32, I no marry no mean say I kee anybody. Kai kanka damuwar ta ishe ka balle azo ana kara maka, duk kawaye da yanuwa anyi aure da yara Amma Kai kana zaman jiran lokaci😂 Allah ya iya mana dai
Ameen Yar'uwa Allah Ya kawo miki na gari kema.
Allah Ya sa 🤲
🤣🤣🤣 Sun gaji da ciyar da kai
Ameen Ya rabbi 🥲
Ameen Ya rabbal Alamin
you are not the only one dear aure lokaci ne. Allah ya bamu miji na gari. keep praying Allah yana sane dake
hhh wllh har kaban dariya,tohm ka kara himma ka samo wata
ganinan.
Hmmm Abun dae sae addu'a wlh nikam I'm depressed ma... Allah dae yasa mu dace yasa kuma jinkiri ya zama alhry a wurin mu tun kana fakewa karatu har kagama shiru😂😂
This got me 😂😂😂 wae Ana masa gori
Allah ya kawo ta gari
smile.
You Are son funny😂😂😂 Allah ya haɗaka da living thing ta gari kafin due date akaeka masallacin Juma'a 😂😂
Very brave of you sister, don't give up dan Allah, Allah na jaraba bayin sa ta ko wani hali, insha Allah zaki good news very soon, Allah ya taimaka.
Ameen ya Allah
Duniyar ta lalace, Amma Allah na nan
I dunno if i should laugh or cry, don't worry insha Allah zamu dinga saku a addua sister
ameeennn ya rabb sis.
Ameen ameen ya Allah Allah ya hada ki da mafi alheri
Please do we need it sosai.
Na yi imani da haka mai haquri ai ya kan dada dutse.
su bada Kai sadaka kawai idan an idar da sallar asubah😂
🤣🤣🤣🤣
Insha Allah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment