Gaskiya, Buhari be kyauta wa, an dade ana kashe mutane a zamfara, be ce komai ba, amma da aka kashe wani mutum a lagos guda daya, ya fito yayi magana, kuma yace ze yanke hukunci akan sars officers din da suka aikata abin. Jama'a me kuke tunani game da haka?
Gaskiyane. Lallai hakan ya nuna cewa Buhari mutum ne me son abin hannunka yayin da yakeda buqata. Daga zaran ya samu, shikenan
I think abun is deeper than people see it.
what is "beda kishi", and "be ce" and "ze yanke"? wadannan ba Hausa bane.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment